24 Dec, 2025

Moroko ta fitar da takardun kudi da sulalla na bikin AFCON

Babban bankin Maroko, Bank Al-Maghrib ya ce kuɗaɗen suna da tambarin Maroko da alamomin ƙwallon ƙafa kamar sabbin filayen wasan da aka gina.

739ee65db99bbef65bc06f5a160e64cd27fb031f4c26c4be7185de690a92172e

23 Dec, 2025

Salah ya ci ƙwallo a mintin ƙarshe don bai wa Masar nasara kan Zimbabwe a AFCON

An ƙare rabin farko na wasan yayin da Zimbabwe take da ci 1-0 kan Zimbabwe, bayan da Marmoush ya farke, sannan Salah ya ci ta biyu a mintin ƙarshe.

morocco africa cup of nations soccer 98370

23 Dec, 2025

Ko Tanzania za ta iya karya lagon Nijeriya a wasansu na AFCON 2025?

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya da aka sani da ‘Super Eagles’ za ta fuskanci tawagar ƙwallon ƙafa ta Tanzania da aka sani da ‘Taifa Stars’, a yau 23 ga Disamba 2025 a gasar AFCON 2025.

2025 10 13t193217z 282649812 up1elad1i9rno rtrmadp 3 soccer worldcup nga ben preview

17 Dec, 2025

Ahmed Musa ya yi ritaya daga Super Eagles bayan shekara 15 yana buga wa Nijeriya

Bayan buga wa tawagar Nijeriya ta Super Eagles wasa tsawon shekaru 15, Ahmed Musa ya yi ritaya.

3106662e57bea4c4c1aaaf31cc048c4c5369e7ed184b8f4ba5bc1d454b559ea5

16 Dec, 2025

Haaland ya kama hanyar kamo Messi da Ronaldo wajen cin ƙwallaye

Erling Haaland na Norway ya ci gaba da cirar tuta wajen zura ƙwallaye, inda yake ƙare shekarar nan a sahun gaba a gasar Firimiya da yake bugawa tsawon shekara uku yanzu.

britain premier league soccer 42308

10 Dec, 2025

AFCON 2025: Amad Diallo da Wilfried Zaha sun samu gayyata, Pepe ba zai buga wa Ivory Coast ba

Ivory Coast ta fitar da jerin ‘yanwasan da za su buga mata Gasar AFCON 2025, inda Wilfried Zaha na Charlotte FC da Amad Diallo Manchester United suka samu kiranye, amma Nicolas Pepe na Villarreal ya rasa.

canadian shield soccer 23912

10 Dec, 2025

Alonso ya ce ba ya shakkar Real Madrid za ta doke Man City

Kocin Real Madrid, Xabi Alonso ya ce ba shi da tababa kan cewa za su doke Manchester City a wasan Larabar nan na gasar Zakarun Turai.

spain soccer la liga 18722

6 Dec, 2025

Ronaldo ya zuba jari a Perplexity, kamfanin AI mai bin sahun ChatGPT

Cristiano Ronaldo ya faɗaɗa kasuwancinsa ta hanyar zuba jari a kamfanin ƙirƙirarriyar basira na Perplexity wanda ke bin sahun ChatGPT.

ireland portugal world cup soccer 13134

6 Dec, 2025

Matakin FIFA na rage ranakun da za a saki ‘yanwasa ya kawo cikas ga shirye-shiryen gasar AFCON

Ƙasashen Afirka sun shiga cikin wani yanayi na sauya shirye-shiryensu bayan hukuncin da hukumar FIFA ta yanke na rage lokacin da ya kamata a saki ‘yanwasa zuwa ƙungiyoyinsu na ƙasa kafin soma Gasar Cin Kofin Afirka a wannan wata.

alio cisse1

5 Dec, 2025

Kocin Liverpool ya ce burinsu shi ne kammala kakar bana cikin kungiyoyi 4 na saman teburin Firimiya

Kocin Liverpool, Arne Slot ya sallama cewa burin farko na ƙungiyar shi ne kammala kakar bana cikin ƙungiyoyi huɗu na saman teburin Firimiya.

2025 11 25t160059z 1410856541 up1elbp18hmj2 rtrmadp 3 soccer champions liv psv preview
Loading...