Hukumar ƙwallon ƙafa ta Afirka (CAF) ta ayyana Maroko a matsayin wadda ta lashe gasar AFCON 2025 bayan amincewa da ƙarar da ta shigar kan wasan ƙarshe da Senegal. CAF ta ce an ba Maroko nasara da ci 3-0 ne bayan gano cewa Senegal ta karya dokokin gasar ta hanyar ficewa daga filin wasa yayin […]