17 May, 2026

Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta tabbatar da kashe jami’anta 17 a harin ta’addanci a Jihar Yobe

Sanarwar ta ƙara da cewa ‘yansandan, waɗanda suke je Makarantar Dakarun Soji na Musamman ta Buni Yadi da ke Gujba a Jihar Yobe domin samun horo na musamman, sun rasa rayukansu ne lokacin da ‘yanta’adda suka kai jerin hari a makarantar.

2026 02 16t121636z 1273698011 rc2zkja59o5x rtrmadp 3 nigeria dailylife

16 May, 2026

‘Yanbindiga a Nijeriya sun sace ɗaliban da ba a san adadinsu ba a Jihar Borno

‘Yanbindigan sun kai hari Mussa Primary and Junior Secondary School a Ƙaramar Hukumar Askira-Uba da kusan karfe 9 na safe yayin da darussa ke gudana, sannan suka ɗauki wasu dalibai, in ji Ubaidallah Hasaan, wanda ke zaune kusa da makarantar.

nigeria school abduction 73229 main

16 May, 2026

Dakarun Amurka da na Nijeriya sun kashe mataimakin shugaban Daesh, Abu-Bilal al-Minuki: Trump

Nijeriya ta daɗe tana fama da hare-haren ta’addanci a sassa daban-daban na ƙasar, cikinsu har da na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP mai alaƙa da Daesh.

2026 05 16t040317z 1 lynxmpem4f01v rtroptp 3 china usa

15 May, 2026

An sallami ‘yansandan Nijeriya biyar kan zargin fashi da makami a Jihar Ribas

Rundunar ‘yansandan Nijeriya ta ce ta sallami jami’an nata ne sakamakon sun shiga jerin ayyukan ta’addanci tsakanin watan Satumban 2025 zuwa Janairun 2026 a faɗin jihar Ribas.

d22747f954b793efdd1c1de2852952ac8364317f068d1970c0dbc15180e4782d

15 May, 2026

Tinubu ya yi gargaɗi kan siyasar ‘a-mutu-ko-a-yi-rai’ a zaɓukan fid da gwani na Jam’iyyar APC

“Zaɓe muhimmin sinadirai ne na dimokraɗiyya. Idan an gaza cim ma matsaya a kan ɗan takara (concensus), na yi kira ga dukkanmu mu shiga zaɓukan fid da gwani a matsayin ‘yanuwa maza da mata,” in ji shugaban.

2026 03 28t085353z 718834402 rc29dkadjlv4 rtrmadp 3 nigeria politics

14 May, 2026

Nijeriya ta buƙaci shiga Hukumar Makamashi ta Duniya a IEA a matsayin memba

Nijeriya wadda ke samar da aƙalla ganga miliyan 1.4 a kowace rana, ta buƙaci shiga Hukumar IEA mai mambobi 32 a daidai lokacin da ake fama da ƙarancin mai a duniya saboda yaƙin Iran.

2026 04 27t072238z 1555346025 rc2cwjayy9q9 rtrmadp 3 iran crisis nigeria jetfuel main

14 May, 2026

‘Yanta’addan Lakurawa sun kashe jami’an hukumar kwastam biyu a Jihar Kebbi ta Nijeriya

Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar Kebbi, SP Bashir Usman, ya yi Allah wadai da harin kuma ya ce hukumomin tsaro na aiki domin kama waɗanda suka yi aika-aikar.

7b5ae34ecf30462bce423c72af55a840ea432cfd9c4d3b133f17c2a65d31c903

13 May, 2026

Rundunar sojin Nijeriya ta ce babu shaida ta kashe fararen-hula a harin sama a kasuwa a Zamfara

Sojoji sun ce an kai harin ne bisa dokokin jin ƙai na ƙasa da ƙasa, kuma an kai shi ne kan wani “tabbataccen taron manyan shugabannin mayaƙa.”

4eb6ca003452f9e87a232a54f4e146a989b2618ab0549ed96fa4e79faa0b9fca

12 May, 2026

Nijeriya na tattaunawa da Bankin Duniya kan sabon bashin $1.25bn: rahoto

Lamarin na zuwa ne kwanaki bayan Akanta Janar na Nijeriya, Dakta Shamseldeen Ogunjimi, ya yi gargaɗin cewa Nijeriya za ta iya yin watsi da shirin karɓar bashin Bankin Duniya idan jinkiri kan amincewa da shi ya zarce watanni shida.

2026 04 28t133031z 564336287 rc21fja7s8yp rtrmadp 3 worldbank commodities

11 May, 2026

Shugaba Tinubu na Nijeriya na halartar taron Afirka da Faransa a Kenya

Taron ya kasance irinsa na farko da wata kasa wadda ba rainon Faransa ba ta karbi baƙuncinsa, inda masu sharhi ke cewa alamu ne da ke nuna yadda Faransar ke karkata wurin ƙasashen rainon Ingila da kuma gargaɗin su yi taka-tsantsan.

2bd08b3df7e8974c1d5dfebb756c3611edb6d541c08af89e34a61277c3892ea6
Loading...