Matatar Dangote ta ƙara adadin man da take tacewa zuwa ganga 700,000 a kowace rana

Matatar, wadda attajirin ɗan kasuwa Aliko Dangote ya mallaka, ta fara samar da man fetur a shekarar 2024, kuma tun daga lokacin take ci gaba da ƙara yawan samar da fetur, dizal da man jiragen sama.
6 Jun, 2026
An kama mutumin da ake zargi da kirkirar muryar bogi ta Shugaba Tinubu ta hanyar AI

Bidiyon da ke dauke da wannan sauti ya bazu sosai a shafukan sada zumunta, lamarin da ya haifar da muhawara mai zafi a fadin kasar.
5 Jun, 2026
Nijeriya za ta kwashe ‘yanƙasarta fiye da 1,000 daga Afirka Kudu saboda matsalar ƙyamar baƙi

A ranar Alhamis ne aka fara tantance wa ‘yan Nijeriya masu neman komawa gida da raɗin kansu, kamar yadda mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen ƙasar Kimiebi Ebienfa ya shaida wa kamfanin dillancin labaran AFP ranar Juma’a.
5 Jun, 2026
‘Yanbindiga sun yi garkuwa da ɗalibai 7 daga wata makaranta a Jihar Zamfara ta Nijeriya

Harin ya faru ne da sanyin safiyar Laraba a yankin Kaura Namoda da ke jihar Zamfara, wadda ta dade tana fama da matsalar tsaro, a cewar kakakin ’yansanda, Yazid Abubakar.
4 Jun, 2026

Kotu a Nijeriya ta yanke wa mutum huɗu hukuncin kisa kan harin Cocin Owo na 2022

‘Yansanda sun gano wajen ƙera bindigogi a arewa maso gabashin Nijeriya

Matatar Dangote ta ce tana da isasshen man jirgi da za ta iya wadatar da bukatun “duniya”

Farashin man fetur a Nijeriya ya tashi da kashi 643% a cikin shekaru uku — Rahoto

Wike ya ce kiwon shanu a cikin birnin Abuja batu ne na tsaron ƙasa
1 Jun, 2026
Tinubu ya ba da damar ɗaukar jami’an tsare dazuka 1,000 sakamakon garkuwa da ɗaliban jihar Oyo
Shugaban ya kuma umarci wani birged na tsaro na musamman mai ƙwarewa sosai a ceto mutane ya matsa kaimi wajen tabbatar da an sako waɗanda aka sacen.

31 May, 2026
Tsayar da Obi ɗan takarar NDC ya sake share fagen fafatawar manyan ‘yan takara uku a Nijeriya
Bayyanar Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar ADC da kuma Obi a matsayin na NDC ta sake share fagen fafatawa tsakanin ’yan takara uku, wanda zai iya raba ƙuri’un adawa tare da ƙarfafa ƙoƙarin Tinubu na samun wa’adi na biyu na shekaru huɗu.

28 May, 2026
NAHCON ta ba da umarnin bincike kan wani abinci da mahajjata suka ƙi ci kan ‘rashin inganci’
Sanarwar ta ce wasu daga cikin abincin dare da aka bayar a ranar 27 ga Mayun 2026 ba su cika ƙa’idojin da suka shafi sarrafawa da mazubinsa ba, saboda haka aka yi watsi da su nan take tare da haɗin gwiwar jami’an NAHCON.

27 May, 2026
Masu tayar da ƙayar baya 30,000 na rura wutar rashin tsaro a Nijeriya – Rahoton Amurka
Hukumar ta lura cewa mayaƙan sukan kai hari kan ƙauyukan karkara masu rauni da daddare ta amfani da babura, bindigogi masu sarrafa kansu da adduna.

25 May, 2026
‘Yanbindiga sun yi garkuwa da mutum 10 tare da kona gidan wani sarki a jihar Kwara a Nijeriya
Kakakin rundunar ‘yansandan jihar, Adetoun Ejire-Adeyemi, ya ce “’yanta’adda” sun kai hare-hare lokaci guda kan fadar Sarkin garin Yashikira da kuma ofishin ‘yansanda na garin da misalin ƙarfe biyu na dare ranar Litinin.

24 May, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda 12 da ƙwato makamai a Borno
An gudanar da aikin ne a yankin Kirawa da ke Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno, lokacin da waɗanda ake zargin ’yanta’adda ne suka yi ƙoƙarin kutsawa cikin sansanin dakarun Bataliya ta 153.

23 May, 2026
CBN ta gargadi ‘yan Nijeriya kan yunƙurin masu kutse cikin asusun bankunan mutane
Sanarwar gargaɗin Bankin ya biyo bayan rahotannin da aka yi ta samu game da kutse cikin asusun bankuna a baya-bayan nan, ciki har da na Hukumar Harkokin Kamfanoni (CAC) da kuma binciken da ake ci gaba da yi na Hukumar Kare Bayanai ta Nijeriya (NDPC).

22 May, 2026
Wa zai fafata da Tinubu? Jam’iyyun siyasar Nijeriya na zaɓen fitar da ‘yan takarar shugabancin ƙasar
Jam’iyyun siyasar Nijeriya fiye da 20 ne ke shirin fara gudanar da zaɓukan fidda gwani na shugaban ƙasa daga ranar Asabar don zaɓar ‘yan takararsu a zaben ƙasar da za a yi a watan Janairu na shekara mai zuwa.

22 May, 2026
Kotu ta soke jadawalin INEC game zabukan fitar da gwani da tsayar da ‘yantakara na 2027
Alƙalin kotun, Maishari’a Mohammed Umar ya soke wa’adin ranar 10 ga watan Mayu da INEC ta gindaya, wani wa’adi da ke buƙatar dukkan jam’iyyuu siyasa su miƙa rijistar dukkan mambobinsu a matsayin sharaɗi na samun damar shiga manyan zaɓuka.

22 May, 2026
Tinubu ba shi da shirin sauya sunan Nijeriya ko soke shari’ar Musulunci a arewa – Fadar gwamnati
“Babu wani shiri ko yunƙuri, na kusa ko na nesa, da shugaban ƙasa yake da shi na taɓa tsarin Shari’a a Arewa ko kuma sauya sunan ƙasar nan,” in ji sanarwar Bayo Onanuga.



