2 Sep, 2026

Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da kashe ‘yanta’adda 1,500 da kubutar da mutane 777 a watanni biyu

A wasu farmakan soji da suka kai, dakarun Nijeriya sun hallaka ‘yanta’adda 1,487, tare da kubutar da mutane 777 da aka yi garkuwa da su a watannin Yuli da Agusta, in ji Hedikwatar Tsaron ƙasar a ranar Talata.

0849398a 8e23 4602 b2b9 123051bcc057 1786463870154

1 Sep, 2026

EFCC ta kori ma’aikatanta fiye da 40 saboda zargin cin hanci da rashawa a Nijeriya

Shugaban hukumar, Ola Olukoyede ne ya bayyana hakan a Abuja ranar Litinin yayin wani taro da shugabannin kafafen yaɗa labarai da ’yanjarida.

3b4444dd 3823 4cdc 9627 586f67ab6f0a 1788262703149

1 Sep, 2026

Tinubu ya jinjina wa jami’an tsaron Nijeriya kan ceto masu yi wa kasa hidima da aka yi garkuwa da su

Mutanen da aka ceto suna samun kulawa ta lafiya kafin daga bisani a hada su da iyalansu,” in ji sakon shugaban.

87eeb304 227e 4f6d 8c08 b10a681a7a4d 1788243443356

1 Sep, 2026

Gwamnatin Kano tana bukatar rigakafin cutar mashaƙo miliyan tara daga gwamnatin tarayya

Masana lafiya sun yi kira ga iyaye da su riƙa kai yaransu asibiti da wuri idan suka ga alamomi kamar zazzabi, tari, ciwon maƙogwaro, kumburin wuya, ko bayyanar farin abu a makogwaro, kuma a guji cire ko yanke wannan abu a wuya a wajen wanzamai.

6e799b1d 3c1f 43cb 983f 4b6689edf442 1788244087102 main

31 Aug, 2026

Nijeriya ta nuna damuwa kan abin da ya faru a makwabciyarta Nijar

Gwamnatin Nijeriya ta ce lamarin ya matuƙar tayar da hankali musamman ganin irin kyakkyawar alaƙar tarihi da zumunci da kuma al’adu da ke tsakanin Nijeriya da Nijar.

ac745f48 7c64 450f b5d4 593c2ae0970a 1788155630282

30 Aug, 2026

Shugaba Tinubu zai tafi Turai don fara hutun makonni uku

Sanarwar ta ce ana tsammanin shugaban ya koma gida bayan “hutun aikin” domin shiga fafatukar yaƙin neman zaɓe na zaɓen watan Janairun shekarar 2027.

5b8368f6 fd5e 4479 91bf cbd58e1b90cc 1776791402185

29 Aug, 2026

‘Yansandan Nijeriya sun kama likitoci kan zargin safarar mutane da cire musu ƙoda

Daga cikin waɗanda aka kama akwai Dakta Benjamin Oyime wanda likitan ƙoda ne a asibitin Wellington da ke unguwar Life Camp a Abuja, kamar yadda rundunar ‘yansandan Nijeriya ta tabbatar.

c48e2f50 495e 4787 8667 72d32b04cadf 1787991341317

28 Aug, 2026

Amurka na shirin janye sojojinta 200 da ta tura Nijeriya

An tura sojojin Amurka zuwa arewacin Nijeriya a watan Fabrairu, makonni bayan Shugaba Donald Trump ya soki Nijeriya kan abin da ya bayyana a matsayin gazawar ƙasar wajen kare Kiristoci daga hare-haren ‘yanta’adda.

8b21676f 04ea 415c 9568 e317af7d3d95 1776326295830

28 Aug, 2026

Sufeton Janar na ’Yansandan Nijeriya ya tura AIG zuwa jihar Neja don ceto masallatan da aka sace

Rahotanni sun ce an sace mutanen ne a lokacin da suke gudanar da sallar Juma’a a wani masallaci da ke garin Dekara, a Karamar Hukumar Borgu ta jihar Neja, a ranar Juma’ar da ta gabata.

45cab33f e678 4be6 b018 2b856eef636c 1787903272311

27 Aug, 2026

Hedikwatar tsaron Nijeriya ta tattauna da jakadan Saudiyya kan ƙarfafa alaƙar tsaro

Wata sanarwa daga hedikwatar tsaron ta ambato jakadan yana bayyana sha’awarsa ta ƙarfafa dangantaka tsakanin Saudiyya da Nijeriya, wadda ya bayyana a matsayin muhimmiyar abokiyar aiki a Afirka.

d8387bf9 d4b3 40ef 9f83 ce3eafcb1c6c 1787827245758
Loading...