12 Dec, 2025

Aƙalla sojojin Nijeriya da Ivory Coast 200 sun isa Benin bayan an daƙile yunƙurin juyin mulki

Yunƙurin juyin mulkin ya girgiza Benin ranar Lahadi, lamarin da ya sa Nijeriya da Ivory Coast suka tattara dakaru domin tallafa wa gwamnatin na farar-hula.

2025 12 07t155130z 1 lynxmpelb6098 rtroptp 3 benin security

11 Dec, 2025

Majalisar Wakilan Nijeriya ta nemi gwamnati ta bayar da rangwamen haraji ga kamfanonin jiragen sama

Wannan buƙatar ta biyo bayan tattaunawa kan karuwar farashin tikitin jirgi musamman a wannan lokaci na bukukuwan Kirisimeti.

4d641be4961b55d20fe79c4fcbad12c8bce5b653a23f795fbd51eca262101330

11 Dec, 2025

Saɓanin da ya kunno kai tsakanin Majalisar Dattijan Nijeriya da Shugaba Tinubu kan janye ‘yansanda

Sanatocin sun bayyana damuwa kan cewa yayin da aka janye musu ‘yansandan da ke kare su, wasu manyan mutane har yanzu suna samun wannan kariyar da ‘yansanda ke bayarwa.

683a82403c464959c6b252987212fe83cfee1480fb5355d3eccde9858e8d43a1

11 Dec, 2025

Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kashe ɓarayin daji 11 a Sokoto

Wasu rahotanni dai a Nijeriya suna cewa an kashe wani na hanun daman ƙasurgumin ɗanbindigar nan, Bello Turji, wato Kachalla Kallamu a kwanton-ɓaunan da sojoji suka yi wa ‘yanbindigar.

sojojin 20nijeriya

11 Dec, 2025

Remi Tinubu ta yi watsi da zargin tsayar da gwamnan Osun daga yin waka a taron nadin sarautarta

A wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Facebook a ranar Talata, Remi Tinubu ta ce, ‘‘Masu suka sukan mayar da ƙaramin abu ya zama babba, kuma hakan na haifar da ruɗani a yanayin shugabanci.’’

3b20f6eec5a2d82e5221f1b2ea6e2e63978ed8ca30a0a9d8a8faa6ce336be992 main

9 Dec, 2025

Majalisar Dattijan Nijeriya ta amince da tura sojoji Jamhuriyar Benin

Bayan shugaba Bola Tinubu ya miƙa buƙatar neman amincewar majalisar, a zamanta na ranar Talata Majalisar Dattijan Nijeriya ta amince da tura sojojin wanzar da zaman lafiya zuwa Jamhuriyar Benin.

f4bedbb722c57831ab8956891736abeed8830a797e8b5f808fc7b8578265bb83

9 Dec, 2025

Rundunar sojin saman Nijeriya ta musanta keta sararin samaniyar Burkina Faso

Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce jami’anta suna cikin aminci kuma sun sami tarba mai kyau a Burkina Faso, sai dai kuma ƙungiyar AES ta ce duk wani jirgin da ya keta alfarmar sararin samaniyarta za a yi kaca-kaca da shi.

d78f7ac7e26a4473e9fbe7e1cb9b3b5a237bee9852f60e1663be110e29c9225d

9 Dec, 2025

Gwamnatin Jihar Neja ta karɓi ɗalibai 100 na St. Mary’s Catholic School da aka ceto

Ɗaliban na makarantar St. Mary’s Catholic School sun isa gidan gwamnatin Jihar Neja ne a cikin motocin bas da misalin ƙarfe 5:20 na yamma sannan Gwamna Bago da wasu jami’an gwamnatinsa suka tarbe su.

nigeria abductions 68644

8 Dec, 2025

Kotu ta yi watsi da buƙatar Nnamdi Kanu ta a ɗauke shi daga gidan gyaran yari na Sokoto

Mai shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya ƙi amincewa da buƙatar Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB, ta a ɗauke shi daga gidan gyaran hali na Sokoto uzwa Abuja ko kuma Jihar Nasarawa mai maƙwabtaka.

2025 10 27t150914z 902876975 rc2ekhajhufc rtrmadp 3 nigeria biafra

8 Dec, 2025

Shugaba Tinubu ya jinjina wa sojojin Nijeriya kan daƙile juyin mulki a Benin

Bayan buƙatar da gwamnatin Benin ta yi sau biyu, Shugaba Bola Tinubu ya umarci jiragen yaƙin Nijeriya su shiga ƙasar inda suka ƙwace ikon sararin samaniyarta domin daƙile masu iƙirarin juyin mulkin da ke gidan talbijin na ƙasar da wani sansanin soji.

a0c30d1bf54ddcc90e623229654a01dde9ec9b608987c7aec50695c986b13443
Loading...