Hare-haren Amurka sun sauka a wuraren da babu ‘yan ƙungiyar Daesh a Sokoto, in ji mazauna yankin

Wani ɗan majalisar dokoki ya bayyana ƙauyen Jabo a matsayin wurin da ake da ‘zaman lafiya’ wanda ba shi da wani tarihi ‘na kasancewar ‘yan ƙungiyar Daesh, ko Lakurawa, ko ma duk wata ƙungiyar ta’addanci.’
27 Dec, 2025
Jirgin Saman Sojin Nijeriya C-130 da aka tsare a Burkina Faso ya isa Portugal domin yin gyara

An kwashe makonni ana taƙaddamar diflomasiyya tsakanin ƙungiyar AES da Nijeriya bayan saukar gaggawa da jirgin saman kirar C-130 ya yi a Burkina Faso sakamakon matsalar na’ura.
27 Dec, 2025
Da haɗin gwiwarmu Amurka ta kai hari Nijeriya: Ma’aikatar Harkokin Waje

Da tsakar daren Alhamis ɗin nan ne a wani saƙo ta shafin sada zumunta na Truth Social, Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar cewa Ma’aikatar Yaƙi ta ƙasarsa ta kai hare-hare a kan ‘yan ta’adda na ƙungiyar ISIS (Daesh) a arewa maso yammacin Nijeriya.
26 Dec, 2025
Amurka ta kai hari kan mayaƙan Daesh a Nijeriya, in ji Donal Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Ma’aikatar Yaƙi ta ƙasarsa ta kai hare-haren a kan ‘yan ta’adda na ƙungiyar ISIS (Daesh) da ke arewa maso yammacin Nijeriya.
26 Dec, 2025

Gobara ta lalata katafaren ginin GNI mai hawa 22 da wasu da ke jikinsa a Lagos

Jiragen Amurka na nazarta da tattara bayanan sirri kan Nijeriya bayan barazanar Trump: Reuters

Rundunar sojin Nijeriya ta biya diyya ga wadanda harin sama ya rutsa da su a Sokoto

Nijeriya ta ce an warware ‘taƙaddamar diflomasiyyar’ da ke tsakaninta da Amurka kan rashin tsaro

Kwastam ta kama kwantena 20 da aka karkatar da su ɗauke da kayan N769.5m a yankin Kano-Jigawa
22 Dec, 2025
Trump ya sauke Jakadan Amurka a Nijeriya da na wasu ƙasashe 29 a duniya
An sauke jakadan Amurka a Nijeriya, Richard Mills a wani bangare na garambawul din gwamnatin Trump da ya shafi kasashe 30 na duniya ciki har da 13 na Afirka.

21 Dec, 2025
Amurka ta ƙulla yarjejeniya da Nijeriya don mayar da hankali kan kyautata kiwon lafiyar Kiristoci
A watan jiya, Trump ya ce Amurka ta shirya kai hari a Nijeriya domin kawar da masu yi wa “Kiristoci kisan gilla.”

20 Dec, 2025
Sojojin Nijeriya sun cafke motocin a-kori-kura biyu ɗauke da kayayyaki na ‘mayaƙan ISWAP’
Abubuwan da ke cikin motocin da aka kama sun haɗa da safaya taya guda 31, rim ɗin mota guda 23, kekuna guda biyu, makullan mota guda 12, buhunan gawayi da sauran kayayyaki.

19 Dec, 2025
Shugaban Nijeriya Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 na Naira tiriliyan 58.47
Shugaban Nijeriya na gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026: Naira Tiriliyan 58.47 a Gaban Majalisar Dokoki

19 Dec, 2025
Haƙar zinari ta haramtacciyar hanya na ta’azzara rikici a Nijeriya, in ji mazauna karkara da masana
Ƙaruwar yin garkuwa da mutane da sace ɗaruruwan ‘yan makaranta a Nijeriya ya janyo hankalin duniya kan rashin tsaro a ƙasar.

18 Dec, 2025
Sojojin Nijeriya sun halaka ‘yan ta’adda da dama da suka fito daga tsaunukan Mandara na Jihar Borno
Sojojin Operation Hadin Kai sun dakile yunƙurin ’yan ta’adda na kai hari garin Bitta da ke Jihar Borno inda suka kashe ‘yan ta’adda da dama da ƙwace musu makamai.

18 Dec, 2025
Kotu a Nijeriya ta yi watsi da buƙatar Abubakar Malami ta neman beli
Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya ta yi watsi da buƙatar tsohon Ministan Shari’ar wanda EFCC ke tsare da shi, inda kotun ta goyi bayan hukumar EFCC kan cewa hukumar ta samu sahalewar kotu kafin ta tsare Malami.

18 Dec, 2025
EFCC ta kama wasu bokaye da dala miliyan 3.4 da €280,000 na jabu a Osun da Lagos
Waɗanda aka kama sun hada da maza biyu da mata uku, kuma an kama su ne a wuraren ibadarsu da ke Jihohin Osun da Legas bayan ayyukan leƙen asiri da EFCC ta jagoranta.

18 Dec, 2025
An warware rikici tsakanin Nijeriya da Burkina Faso kan jirgin saman Nijeriya da aka tsare — Tuggar
Tattaunawar da aka yi game da batun ranar Laraba an yi ta ne tsakanin jami’an Nijeriya da Burkina Faso a babban birnin ƙasar Ouagadougou.

17 Dec, 2025
Shugaban NMDPRA Farouk Ahmed ya yi murabus, Tinubu ya nada wanda zai maye gurbinsa
Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kalaman da Aliko Dangote ya yi na zargin kashe miliyoyin daloli wajen biyan kudin makarantar sakandare ga ‘ya’yan Farouk Ahmed a ƙasashen waje.



