1 Jan, 2026

Sakon Shugaba Tinubu na sabuwar shekara: Za a tallafa wa mutum 1,000 a kowace mazaɓa a Nijeriya

Shugaban na Nijeriya ya kuma bayyana cewa za a haɓaka tattalin arzikin ‘yan ƙasar ta hanyar bunƙasa harkokin noma, da cinikayya da sarrafa abinci da hakar ma’adinai.

54ced14ac9ec1eafc02607cedd35c51f2d31ea35c8ec1bf51e48909cacf9089a

1 Jan, 2026

An sallami Anthony Joshua daga asibiti

Anthony Joshua, mai shekaru 36, yana tafiya ne shi da abokansa a cikin mota ƙirar Lexus Jeep a kan hanyar Lagos zuwa Ibadan, inda motar ta yi karo da wata babbar mota da aka ajiye a gefen hanya.

2025 12 29t130853z 1 lynxmpelbs0h3 rtroptp 3 boxing heavyweight dubois joshua

31 Dec, 2025

Rundunar sojin Nijeriya ta kashe ‘yan ta’adda 47 a farmaki da ta kai a faɗin ƙasar

A Jihar Sokoto, dakaru daga bataliyoyi a Kananan Hukumomin Binji da Tangaza sun kashe ‘yan ta’addar Lakurawa uku a yayin samame na kwanton-ɓauna.

41349aee143a8ea79383c8d9e1b49d1f77c00a65015442c5f26424c88ffd09b2

30 Dec, 2025

Gobara ta ƙona Masallacin Shitta-Bey mai tarihi a Lagos wanda ke da alaƙa da Daular Turkiyya

Wata gobara mai ban-ala’jabi da ta lalata wani yanki na masallacin Shitta-Bey na iyalan Animashaun da ke birnin Lagos, wanda ke da alaƙa da Daular Turkiyya.

f0a0691d8ebf8a5af7f0d02a01cbae062ad1027b4e6bbdb2be58c4b4885f9efa

30 Dec, 2025

Kotu ta ba da umarnin tsare Abubakar Malami da ɗansa a gidan yarin Kuje

Alkali Emeka Nwite ya kuma ba da umarnin a sake tsare waɗanda ake tuhuma tare da Malami wato ɗansa da kuma wata mace ma’aikaciyar kamfanin Rahamaniyya Properties, Hajiya Asabe Bashir.

7098b329de13a8b2c79939ad1ddd126050bca1d126df02ea2a746ce09a6abc14

30 Dec, 2025

Wani abu ya fashe a Babban Asibiti a Jihar Kebbi ta Nijeriya

Kawo yanzu ba a san abin da ya yi sanadin fashewar ba, amma an soma gudanar da bincike, in ji shi.

e9cefd860631d7d3d7ddd42a6ac84f66ece8868c5a6d9e4fcc848d19e5694cec main

30 Dec, 2025

‘Yan jarida bakwai sun mutu sakamakon hatsarin mota a Gombe

Tayar motar bas din da suke cikince ta fashe a hanyarsu ta dawo wa.

88f757ce77ef48978295cbc467d78bc3b58d386a22c21d1b1b138d80b2526dd6

29 Dec, 2025

Siyasar Kano: Shin Kwankwaso ne zai tura Gwamna Abba Jam’iyyar APC ko kuwa gaban kansa yake son yi?

A siyasar Nijeriya ba sabon abu ne sauya shekar masu mulki daga jam’iyyun da suka yi nasara a karkashinsu zuwa wasu jam’iyyun na daban, inda a baya bayan nan wasu gwamnonin jam’iyyun adawa suka koma jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya.

489498858 10227281976307511 770711238063167201 n 1

28 Dec, 2025

Shugaba Tinubu ya tafi Turai don ci gaba da hutun ƙarshen shekara

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Nijeriya, Bayo Onanuga, ya wallafa a shafinsa na X, ba ta faɗi ƙasar da Shugaba Tinubu zai je a Turai ba, da ma kwanakin da zai kwashe a can.

452124243e01d1dd6270b58dedb75444a3e6a11c4ba304f82795f6cfad7ae110

28 Dec, 2025

Bam da aka binne a titi ya hallaka mutane Jihar Zamfara, wasu da dama sun jikkata

Runduanr ‘yansandan jihar ta tabbatar da fashewar bam ɗin a ranar Asabar da rana, sai dai ba ta yi ƙarin bayani kan yawan waɗanda suka mutu da waɗanda suka jikkata ba. Amma kafofin watsa labaran kasar suna rawaito cewa aƙalla mutum 7 ne suka mutu.

dauda
Loading...