‘Yansanda a Nijeriya sun musanta an yi garkuwa da masu Ibada fiye da 100 a Kaduna

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kaduna da ke Nijeriya, Muhammad Rabiu, ya bayyana cewa jita-jita ce da masu tayar da rikici ke yaɗawa cewar wai an yi garkuwa da masu Ibada fiye da 100 a ƙaramar hukumar Kajuru.
20 Jan, 2026
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da masu ibada aƙalla 160 a Nijeriya

Gungun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da masu ibada 163 bayan afka wa wasu coci biyu a Jihar Kaduna a ranar Talata, kamar yadda wani jagora na cocin ya shaida wa AFP.
19 Jan, 2026
Hare-haren sama sun kashe fiye da ‘yan ta’adda 40 a Borno — Rundunar Sojin Saman Nijeriya

Da yake bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Lahadi, Kakakin NAF, Commodore Ehimen Ejodame, ya ce an kai hare-haren ne a ranakun 15 da 16 ga Janairu.
19 Jan, 2026
Kisan-gilla biyar da suka tayar da hankali a Kano

Duk da cewa a faɗin Nijeriya ana samun rahotannin kisan kai akai-akai, amma irin waɗanda ake samu a Kano na jan hankali saboda abubuwan da ke tattare da kisan musamman na ban al’ajabi ko tsananin tausayi ko kuma wani abu da hankali bai cika ɗauka ba.
18 Jan, 2026

‘Yansandan Nijeriya sun fara bincike kan kashe wata mata da ‘ya’yanta shida a Kano

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda da dama a Borno da Adamawa

‘Yan sanda sun kama mutumin da ake zargi da kashe matarsa da fatanya a Kebbi

Abba Atiku Abubakar ya shiga Jam’iyyar APC

Matatar Dangote ta samar da litar fetur 32.02 ga Nijeriya a Disamban 2025, in ji NMDPRA
15 Jan, 2026
Gwamnatin Kano ta dakatar da likitocin da suka manta almakashi a cikin wata marar lafiya
Hukumar Kula da Asibitoci ta Jihar Kano ta sanar da dakatar da ma’aikata uku da ke da hannu kai-tsaye a lamarin daga ayyukan asibiti nan-take.

14 Jan, 2026
Nijeriya da UAE sun soke harajin kayayyaki 13,000 da suke cinikayya da junansu
Kasashen biyu sun dauki wannan matakin ne bayan sun cim ma wata yarjejeniyar bunkasa kasuwanci tsakaninsu.

13 Jan, 2026
Amurka ta aika kayayyakin soji ga Nijeriya bayan ƙaddamar da ayyukan tsaro na haɗin gwiwa
Aika kayan ya biyo bayan hare-haren sama da Amurka ta kai a ranar Kirsimeti a arewa maso yammacin Nijeriya.

13 Jan, 2026
Mutum 33 sun mutu, 33 sun jikkata a wata uku sakamakon hatsarin wutar lantarki a Nijeriya
Rahoton Q3 na 2025 ya bayyana cewa jimilla hatsarin da ke da alaka da lantarki 57 ne ya afku a fadin kasar a wannan lokaci.

12 Jan, 2026
Sojojin Nijeriya sun ceto mutum 18 daga hannun ‘yanbindiga a gaɓar tekun Kamaru
Manjo Sokoya ya ce nan-take dakarun Birged ta 13 da ke aiki a Ikang suka bi sawun ‘yanfashin tekun, inda suka yi ta musayar wuta lamarin da ya sa ɗaya daga cikin kwalekwalensu ya kife.

12 Jan, 2026
Jami’an tsaro a Nijeriya sun kashe ‘yanfashin daji da dama a Jihar Kogi
“An samu sakamako mai kyau a haɗin gwiwa tsakanin ‘yansanda da sojoji wajen ci gaba da daƙile barazanar hare-haren ‘yanfashin daji a Jihar Kogi,” a cewar sanarwar ‘yansanda.

11 Jan, 2026
‘Yan bindiga sun kashe mutum huɗu a wani sabon hari da suka kai Jihar Neja
Wannan harin na zuwa ne mako guda kacal bayan ’yanbindiga sun kashe mutum 42 a wasu ƙauyukan jihar, ciki har da kasuwar Daji da ke kauyen Demo, a Borgu da kuma Kananan Hukumomin Agwara da ke makwabtaka da ita.

11 Jan, 2026
An soma bincike kan zargin sakacin wani asibiti a mutuwar ɗan marubuciya Chimamanda a Legas
Gwamnatin Jihar Legas ta ce an sanar da ita a hukumance game da bayanin da Adichie ta bayar kan lamarin, wanda ta bayyana a matsayin abin matuƙar tayar da hankali da baƙin ciki.

10 Jan, 2026
Hukumar DSS a Nijeriya ta tabbatar da kama ma’aikacinta kan zargin sace ƙaramar yarinya a Jigawa
Wata kotun majistare a Hadejia da ke Jihar Jigawa, ta bayar da umarnin kamawa tare da binciken jami’in bayan zargin cewa ya sace wata yarinya ’yar shekara 16, ya tsare ta ba bisa ƙa’ida ba, sannan ya tilasta mata sauya addini.

9 Jan, 2026
Trump ya yi barazanar kai ƙarin hare-hare a Nijeriya
A ranar Alhamis ne aka fitar da kalaman na Trump bayan tattaunawar da ya yi da jaridar New York Times.



