Gwamnatin Jihar Borno ta karɓi ‘yan-gudun-hijirar Nijeriya 300 da suka dawo gida daga Kamaru

‘Yan-gudun-hijirar da suka dawo sun isa garin Pulka ta wata tsararriyar hanya da aka bi, wanda ke nuna wani gagarumin ci gaba da aka samu a ƙoƙarin gwamnatin jihar na sake dawo da ‘yan-gudun-hijira gida na tsawon lokaci.
28 Jan, 2026
Jihar Kwara ta sa dokar hana fita ta awa 24 a yankin Oro-Ago saboda matsalar tsaro

Dokar hana fitan ta fara aiki da karfe 6:00 na safe, a cewar wata sanarwa da shugaban majalisar kananan hukumomi, Femi Yusuf, ya fitar, kuma sakataren yada labaransa, Abdulquadri Jimba ya sanya wa hannu.
28 Jan, 2026
“Ina ma a ce abubuwan da suka faru a siyasar Kano mafarki ne”: Kwankwaso

Jagoran Jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano a Nijeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana irin yadda ya ji da ma halin da ya tsinci kansa a ciki bayan da gwamna ɗay na jam’iyyarsu Abba Kabir Yusuf ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.
28 Jan, 2026
Tinubu ya nemi a ƙara yawan alkalan Kotunan Ɗaukaka Ƙara da na Tarayya a Nijeriya

Shugaba Tinubu ya kuma gabatar da wani kudiri da ke neman gyara Dokar Babbar Kotun Tarayya don ƙara yawan alkalai daga 70 zuwa 90, daga tanadin farko na 50.
27 Jan, 2026

Za a gurfanar da wasu sojojin Nijeriya a gaban kotun soji kan yunƙurin kifar da gwamnati

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya shiga Jam’iyyar APC

Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya ta ceto mutum 22 daga hannun masu safarar mutane a Katsina

NDLEA ta kama ’yar Brazil da hodar iblis mafi yawa da aka taɓa kamawa a Nijeriya

’Yansandan Nijeriya sun kama wata mota da ‘abubuwan fashewa’ a Jihar Oyo
25 Jan, 2026
Shugaba Tinubu zai kai ziyarar aiki Turkiyya ranar Litinin
Tinubu zai kai ziyarar ce domin “ƙarfafa alaƙar da ke tsakanin ƙasashen biyu tare da faɗaɗa haɗin kai a fannin tsaro, ilimi, ci gaban walwala, ƙirƙire-ƙirƙire da sufurin jiragen sama.”

24 Jan, 2026
‘Yansandan Nijeriya sun kama wata sabuwar amarya a Jigawa kan zargin kashe angonta da maganin ɓera
Wadda ake zargin ta shaida wa ‘yansanda cewa auren dolen da iyayenta suka yi mata ne ya sa ta saka wa mijin nata maganin ɓera a abincinsa.

24 Jan, 2026
Rundunar Sojin Nijeriya ta ƙaryata wani rahoto na zargin mutuwar kurtu a Depot na Zaria
Rundunar Sojin Nijeriya ta karyata rahoton cewa Ibrahim Nazifi ya mutu yayin horaswa a Depot Zariya, tana mai cewa bai taɓa halartar horaswar ba.

23 Jan, 2026
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fice daga Jam’iyyar NNPP
Gwamnan ya ce ya fice daga jam’iyyar ne sakamakon rikicin cikin gida da ya dabaibaye jam’iyyar ta NNPP.

23 Jan, 2026
Turkiyya ta gano kayan tarihi 76 da aka yi amannar na Nijeriya ne da za a mayar da su gida
Wata sanarwa ta ce Poroy yana fatan za a iya sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa tsakanin Turkiyya da Nijeriya a lokacin ziyarar da Shugaba Bola Tinubu zai kai Turkiyya.

22 Jan, 2026
Dorinar ruwa sun lalata gonaki da dama a Jihar Gombe, manoma sun tafka manyan asara
Manoman da barnar ta shafa sun shaida wa Kamfanin Dillancin Labarai na Nijeriya (NAN) cewa dabbobin sun fito ne daga wani kogi da ke kusa kana suka lalata amfanin gona da suke gab da girbinsu.

22 Jan, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’addan Lakurawa, sun kuɓutar da mutane 62 a Kebbi da Zamfara
An kai farmakin tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro da ‘yan bijilanti na yankin, wanda hakan ya nuna irin haɗin kai da ke tsakaninsu domin yaƙi da ‘yanta’adda da ‘yanbindiga, a cewar wata sanarwa da Laftanal Kanal Olaniyi Osoba.

21 Jan, 2026
Matakan da Gwamna Abba ya ɗauka kan kisan gillar mata da ‘ya’yanta shida a Jihar Kano
Shirin ya ƙunshi daukar nauyin Aikin Hajji da Umrah da ba shi sabon gida, da kuma cikakken tallafin walwala.

21 Jan, 2026
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta yi amai ta lashe kan musanta garkuwa da mutane a Kaduna
Bayan samun rahoton dai, gwamnan jihar Kaduna ya kira taron majalisar Tsaro ta Jiha.

20 Jan, 2026
NDLEA ta samu nasarar kama mutum 77,792, da ƙwace miyagun ƙwayoyi kilo 14,847 a shekara 5
Marwa ya bayyana haka ne a ranar Talata a Abuja a bikin bayar da kyaututtuka da yabo na hukumar NDLEA, wanda aka shirya don girmama manyan kwamandoji da ma’aikatan hukumar bisa ga aikin da suka yi a shekarar da ta gabata.



