4 Feb, 2026

Mummunan harin ta’addanci ya kashe fiye da mutum 160 a Jihar Kwara ta Nijeriya

‘Yan sanda sun tabbatar da harin, amma ba su bayar da adadin wadanda suka mutu ba, da kuma gwamnatin jihar, wacce ta dora alhakin kan kungiyoyin ‘yan ta’adda.

18b3b1860d2d015366a87cd72d77d2bdf9f2e900e2f4fcd2d1319d42116664ec

4 Feb, 2026

Rundunar sojin Amurka tabbatar da tura ‘wata ƙaramar tawaga’ Nijeriya

Sanarwar ta biyo bayan wasu hare-haren da Amurka ta kai da sabunta mayar da hankalin harkokin diflomasiyya kan tsaro da ‘yancin addini

c8e2d57fe11466b5dd60eb50586cc7b63e3d7b0d696de1b7bc39da03c095e011

4 Feb, 2026

‘Yan fashin daji sun kashe mutum 30 a hare-haren da suka kai a Katsina da Kwara

Mazauna wurin sun ce maharan sun kutsa wurin ba tare da wata matsala ba, suna kashe mazauna ƙauyen da kuma ƙona gidaje kafin su tsere.

21459239 0 112 1080 608

3 Feb, 2026

Kotun Najeriya ta tuhumi tsohon ministan shari’a Malami da laifukan ta’addanci

Masu shigar da ƙara sun yi zargin cewa Abubakar Malami “ya san” cewa yana “taimakawa wajen ɗaukar nauyin ta’addanci, ta hanyar ƙin gurfanar da masu ɗaukar nauyin ta’addanci wadanda aka kawo batunsu ofishinsa”.

5350bd4066aea919bd3f6c0c076e20ce4ec88d6ef4dc242da900d3ae16d034a1

2 Feb, 2026

An gurfanar da mutum 9 a kotu bisa zargin kisan mutum 150 a Yelwata na jihar Benue a 2025

Masu gabatar da karar sun ce hare-haren sun rusa gidaje da dama tare da haifar da asarar rayuka mai yawa a Yelwata da ke gundumar Guma ta jihar Benue.

1751979460219 vi7irj bba3657192e3014faec82350831bf7816dd6eeaa3f92b67116f50b4db2fecd71

2 Feb, 2026

Gomman masu ibada da ake fargaba an yi garkuwa da su daga cocin Kurmin Wali sun koma gida

Kamfanin dillancin labaran AFP ya ambato shugaban yana cewa ana tunanin cewa 86 daga cikinsu suna hannun masu garkuwa da mutane kawo yanzu.

2026 01 20t171021z 176771920 rc2y4japm80s rtrmadp 3 nigeria security

1 Feb, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram, Abu Khalid a Sambisa

Abu Khalid, wanda shi ne mataimakin shugaban Boko Haram na biyu a Dajin Sambisa, an kashe shi tare da wasu ’yan ta’adda 10 yayin wani farmaki da aka kai da dare a Jihar Borno.

ae6b7064f29be4bdd56937881ec3dca6c8d5f85b1e126966909028a4e7eeaf46

31 Jan, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe wani babban kwamandan ISWAP a arewa maso gabas

A cikin wata sanarwar manema labarai, jami’an watsa labarai na rundundar, Laftanar Kanar Sani Uba, ya ce bayanan sirri sun tabbatar da kisan Julaibib, wani babban kwamandan ISWAP da ke aiki a yankin Gujba na abin da ake kira Timbuktu Triangle.

7c6741e2ab3d5d822d8caa73a1dc2f865f71a1437b193cbeca022f25adfa08c8 main

29 Jan, 2026

Nijeriya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar ɗaukar ma’aikata a karon farko

Yarjejeniyar na nuna da wani sauyi mai muhimmanci a yadda ma’aikatan Nijeriya ke shiga cikin tattalin arzikin yankin Gulf, daga tsarin hijira na yau da kullun zuwa tsarin da gwamnati ke goyon baya.

9e40cf1c5ce22b8f486ef0459b80a741a057138a88504c5618fcd578ebce5988

29 Jan, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa nan ba da jimawa ba za ta warware rikicin Masarauta

Waiya ya jaddada cewa gwamnati na daukar matakai na gaske don dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin jihar.

kano main
Loading...