An Kama ‘Yan Fashi Huɗu a Filin Jirgin Saman Akure a Najeriya

Hukumar FAAN ta kama mutane huɗu da ake zargi da fashi a filin jirgin saman Akure bayan wani aikin haɗin gwiwa tsakanin jami’an tsaro.
16 Mar, 2026
Sojojin Nijeriya Sun Daƙile Harin ISWAP a Yobe, Sun Kashe Fiye da 20

Sojojin Nijeriya sun dakile wani hari na ISWAP a Goniri, Jihar Yobe, inda suka kashe fiye da ’yanta’adda 20 tare da kwato makamai bayan artabu mai tsanani.
13 Mar, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’addan ISWAP fiye da 20 a Jihar Yobe

Sojojin Rundunar Haɗin Gwiwa ta Nijeriya ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun daƙile wani hari da ake zargin mayakan ISWAP ne suka kai kan sansanin sojoji a Goniri da ke Jihar Yobe, inda aka kashe fiye da ’yanta’adda 20. Harin ya fara ne a daren Litinin zuwa wayewar garin Talata, lokacin da maharan suka yi ƙoƙarin […]
13 Mar, 2026
Kotun Jalingo Ta Yanke Wa Mutum Uku Shekara 10 Saboda Safarar Makamai

Babbar kotun majistire a Jalingo ta daure mutum uku shekara 10 ba tare da tara ba kan safarar makamai, yayin da wata mata a Abuja ta amsa laifin mallakar harsasai 302.
12 Mar, 2026

Amurka ta ƙaƙaba wa wasu ‘yan Nijeriya takunkumi kan zargin ta’addanci da laifuka ta intanet

Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya

Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta daƙile hare-haren ‘yan ta’adda a jihar Borno

Nijeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar kan faɗawa tarkon masu ɗaukar ma’aikata su tura su wurin yaƙi

‘Yanbindiga sun kashe aƙalla mutum 30 a Jihar Neja ta Nijeriya, sun ƙona ofishin ‘yansanda
14 Feb, 2026
‘Yanbindiga sun kashe DPO na ‘yansandan Nijeriya a Jihar Katsina
Jami’in ɗansandan ya rasu ne bayan bindigarsa ta samu matsala a yayin musayar wuta da ‘yanbindiga a yankin Karamar Hukumar Rimi ta Jihar Katsina.

13 Feb, 2026
‘Rashin sake wa hukumomin gwamnatin Nijeriya kuɗaɗen kasafi koma-baya ne ga ci gaban ƙasa’
A farkon makon ne Ministan Lafiya na Kasar Farfesa Mohammed Ali Pate ya koka kan naira miliyan 36 da aka bai wa ma’aikatarsa daga cikin naira biliyan 218 da aka ware mata a kasafin kudin shekarar 2025.

13 Feb, 2026
INEC na neman naira biliyan 873 don gudanar da zaɓukan shekarar 2027
Shugaban hukumar INEC ya ce kasafin kudin hukumar ta shekarar 2026 zai ɗauki nauyin ayyukan hukumar na yau da kullum, ciki har da zaɓukan cika-gurbi da waɗanda za a yi bayan lokacin zaɓukan ƙasa.

12 Feb, 2026
Jami’an tsaro sun ƙwace fasfon Nasir El-Rufa’i bayan yunkurin kama shi ya ci tura a filin jirgi
Mai taimaka wa tsohon gwamnan kan yada labarai Muyiwa Adekeye ya wallafa a shafinsa na X cewa a ranar Alhamis cewa “A yau jami’an tsaro sun so su kama Nasir El-Rufai bayan komawarsa gida daga birnin Cairo.

11 Feb, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan Boko Haram 16 a Borno
Dakarun sojin sun daƙile yunƙurin harin na ‘yan ta’addan da ƙarfin makamai da dabarun yaƙinsu, in ji rundunar ta Operation Hadin Kai.

11 Feb, 2026
Amurka za ta tura sojojinta 200 Nijeriya
Tura sojojin za ta faɗaɗa haɗin kan soji tsakanin Washington da Abuja, inda za su mayar da hankali kan horaswa da bayar da bayanan sirri da haɗa kan ayyuka na sojojin sama da ƙasa ba tare da bai wa Amurka damar shiga yaƙin kai-tsaye ba.

10 Feb, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe gomman ‘yan-ta’adda, sun dawo da mutum 700 gida a arewa maso gabas
Yankin arewa maso-gabas na Nijeriya ya kasance cibiyar rikicin ‘yan-ta’adda tsawon sama da shekaru 10, wanda Boko Haram da ISWAP suka haddasa.

10 Feb, 2026
Shugaban Hukumar Alhazan Nijeriya Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye aikinsa
Kawo yanzu dai ba a bayyana dalilin murabus ɗin ba, amma kafofin watsa labaran Nijeriya sun ambato Ahmed Muazu, mai magana da yawun shugaban yana tabbatar da batun.

9 Feb, 2026
Mutum fiye da 30 sun rasu sakamakon hatsarin mota a Jihar Kano
Gwamnan ya ba da umarnin cewa a yi wa duk waɗanda suka ji rauni a hatsarin magani kyauta a asibitin gwamnati

8 Feb, 2026
Nijeriya: ‘Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku
Cocin Katolika reshen Kafanchan ta ce mutum goma ne aka sace, amma ‘yansanda sun ce biyar ne, sannan mutanen da aka kashe biyu sojoji ne ɗaya kuma ɗansanda.



