Wani jirgin Amurka samfurin KC-135 ya faɗi a yammacin Iraƙi yayin da wani ya sauƙa lafiya, in ji rundunar sojin Amurka. “Ɗaya daga cikin jiragen ya faɗi a yammacin Iraƙi, kuma ɗayan ya sauƙa lafiya. Ba abokan gaba ne suka harbo jirgin ba,” in ji cibiyar tsaron ta Amurka (CENTCOM), wadda ke da alhakin kula […]