Aƙalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu bayan ambaliya mai tsanani ta afku a yankin Gamo na kudancin Habasha, sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka shafe kwanaki ana samu. Hukumomi sun ce mafi yawan waɗanda suka mutu sun fito ne daga yankunan Degama, inda koguna suka cika suka kuma mamaye gidaje da sauran muhimman […]