14 Dec, 2025

Ruwan sama mai tsanani ya kashe aƙalla mutum 10 a Gaza a cikin kwana ɗaya: WHO

Shugaban WHO Tedros Ghebreyesus ya yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar rashin tsaftar muhalli da ƙarancin ruwa da cunkoso a wuri ɗaya su iya kaiwa ga ƙaruwar cututtukan numfashi masu tsanani, ciki har da mura, da kuma cututtukan hanta da na gudawa.

94169908ee7ca4c9cebe3425678cc894da9c26db3458f98a7f3231a1fb4aeff3

10 Dec, 2025

Matar Shugaban Ƙasar Turkiyya ta karrama ‘yanjarida Falasɗinawa

Emine Erdogan ta yi kalaman ne a wani taron da ofishin watsa labaran Turkiyya ya shirya domin nuna bayanan Falasɗinawa mata da kuma fafatukar kafafen watsa labarai wajen ba da rahotanni daga Gaza.

7b08e75053d88be8a38189ce3ea6c6bb22e137e912fb0e76bbb3c006f15fe7bb

9 Dec, 2025

Babu zaman lafiya idan Falasɗinawa ba su samu ‘yanci ba, in ji Shugaban Afirka ta Kudu Ramaphosa

Shugaban Afirka ta Kudu ya sabunta kiraye-kiraye na dakatar da yaƙin Gaza nan take yayin da yake gargaɗin cewa keta yarjejeniyar tsagaita wuta da ake yi na barazana ga zaman lafiyar yankin da na duniya.

62c686e3866d0e60deef882419f4f35e250764c874c4cc90763dcc266670b347

8 Dec, 2025

Jirgin Amurka ya mayar da ‘yan Iran 55 zuwa Tehran

Iran ta ce jirgi ɗauke da kashi na biyu na waɗanda aka tasa ƙeyarsu zuwa gida ya tashi ne yayin da Washington ke ƙoƙarin mayar da ɗaruruwan mutane Iran.

9dc5ff5612ab62bddfa4e9fbab20a2065b13b6e6809526d613470d289cc20475

7 Dec, 2025

Jirgi maras matuƙi na Isra’ila ya kashe Falasɗinawa duk da an cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta

Ma’aikatan Asibitin Al Shifa na birnin Gaza sun karɓi gawawwakin maza biyu da kuma wasu Falasdinawa biyu da suka jikkata bayan harin, wanda majiyoyin likitoci suka ce jirgi maras matuƙi na Isra’ila mai ƙafa huɗu ne ya kai harin.

3262e0e136296e65e0f96633ca740528c87087cb6077d746d4d8cc6ee1c8af50

6 Dec, 2025

Dakarun Isra’ila sun ƙwace kayayyakin tarihi biyar a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye

Rundunar sojin Isra”ila ta kai samame wani wuri mai tsaunuka kuma ta ƙwace wasu ginshiƙai na lokacin Daular Rumawa, kamar yadda wasu ganau suka bayyana.

1764909827877 yvoeft 3802349c6f9ab11f4976240c759dee7a9475a1cb3bd4dfee55352e30d4cef8a0

3 Dec, 2025

Cikin Hotuna: An yi bikin auren gomman Falasɗinawa a Gaza a lokaci guda

Aure 54 ne aka ɗaura a wani biki na mutane da yawa da aka yi cikin ɓaraguzan Khan Younis, wanda Isra’ila ta haddasa.

1764728321455 cjpj4e bcd327a2fb29c4254cd32cd2938dbb8200ae375f12ea81d43d2d6e42faa5b214

28 Nov, 2025

Sojojin Isra’ila sun yi kisa cikin ruwan sanyi a Jenin, Falasɗinawa sun ambace shi laifin yaƙi

Ministan Tsaron Isra’ila mai tsattsauran ra’ayi Ben-Gvir ya fitar da sanarwa yana bayar da “cikakken goyon bayansa” ga sojoji da ‘yan sandan da suka aikata “laifin yakin.”

2025 11 27t171647z 290604763 rc215ia6y7ww rtrmadp 3 israel palestinians west bank violence

19 Nov, 2025

Turai na shirin horas da ‘yan sandan Falasɗinawa 3,000 bayan yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza

Wani jami’in Ƙungiyar Tarayyar Turai ya ce ƙungiyar za ta yi tayin horas da ‘yan sandan Falasɗinu a wani ɓangare na matakin ƙoƙarin samar da tsaro mai ɗorewa a yankin.

8578b67dc595c16932bbef264ff26652fdd13b22fd762ebcdded0c502f78aa8f

15 Nov, 2025

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rubio na matsa wa UAE lamba domin tsagaita wuta a Sudan

Marco Rubio ya buƙaci Abu Dhabi da ta taimaka domin dakatar da yaƙin da ake yi a Sudan, tare da gargaɗin cewa dole ne a dakatar da bai wa mayaƙan RSF makamai.

7c3d39e190fad768b50f4f29b34e51cd2837d018400c67a0c0638dc0fa0d10d4
Loading...