Sudan ta Kudu ta musanta tattaunawa da Israʼila kan tsugunar da Falasdinawa a can

Gwamnatin Sudan ta Kudu ta musanta rahotannin da ke cewa ta shiga tattaunawa da Isra’ila don mayar da Falasɗinawa daga Gaza zuwa can.
14 Aug, 2025
Fiye da 100 yara sun mutu sakamakon yunwar da Isra’ila ta ƙaƙaba wa Gaza: UNRWA

Shugaban UNRWA, Philippe Lazzarini, ya ce an kashe dubban yara a hare-haren da Isra’ila ke kaiwa Gaza, sannan an mayar da yawansu marayu ko an firgita su.
13 Aug, 2025
Jamus ta dakatar da fitar da kayayyakin soji zuwa Isra’ila har sai abin da hali ya yi

Shugaban Gwamnatin Jamus, Merz ya zargi shirin Isra’ila na mamaye Gaza, yana cewa ba zai ba da izinin sake fitar da duk wasu kayayyakin soji ba zuwa Isra’ila ba a wannan yaƙin da take yi da Gaza a wannan gaɓar.
8 Aug, 2025
Iran ta ja kunne cewa Amurka za ta ɗauki alhakin hare-haren cibiyoyin nukiliya a tattaunawa ta gaba

Da aka tambayi Iran a kan ko za ta shiga tattaunawa kai-tsaye da Amurka, sai Tehran ta ce “A’a.”
4 Aug, 2025

Ministocin Waje na Turkiyya da Masar sun tattauna kan magance yunwar da Isra’ila ta jawo a Gaza

Dole al’ummar duniya su yi aiki don don dakatar da cin zalin Isra’ila a Gaza: Erdogan na Turkiya

Turkiyya na sa ido kan shigar da SDF cikin sojin Syria bisa yarjejeniyar da YPG ke jagoranta

Birtaniya za ta yarda da kafa ƙasar Falasdinu a Satumba idan Isra’ila ba ta daina yaƙin Gaza ba

Houthi ta sake ƙaddamar da shirin ‘hana jiragen sojin ruwa’ wucewa zuwa Israʼila
26 Jul, 2025
Yahudawa ‘yan kama wuri zauna sun kai mummunan hari kan wani ƙauyen Falasɗinawa kiristoci
Isra’ila na ci gaba da ƙone-ƙone da mamaya, da kai hare-hare kullun a kan mazauna ƙauyen Kiristoci na ƙarshe a Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye.

2 Jun, 2025
Ɗaruruwan Yahudawa ‘yan-kama-wuri-zauna sun dirar wa Masallacin Ƙudus don bikin hutun Yahudanci
Aƙalla Yahudawa ‘yan-kama-wuri-zauna 500 ne suka kutsa farfajiyar masallacin a ƙarƙashin rakiyar ‘yan sanda, inda suka gudanar da al’adun bikin Talmud da raye-raye masu tunzura zuƙata don yin abin da suke kira “Bikin Makonni.”

29 May, 2025
Kotun Sarajevo ta jama’a ta yi tur da matakin Isra’ila na kisan kiyashi da irin hadin bakin duniya
Kotun ta nemi a tsayar da ayyukan sojojin Isra’ila na take a kuma janye sojojin

29 May, 2025
Birnin Sarajevo zai karbi bakuncin Kotun Gaza don shari’ar munanan laifukan Isra’ila
Shari’ar za ta haɗa da kisan kiyashin da ‘yan kama wuri zauna ke yi, da kisan ƙre-dangi da wariyar launin fata da tursasa wa jama’a yin ƙaura, da kare fararen hula da gazawar tsarin MDD, da kuma mayar da zanga-zanga.

25 May, 2025
Hamas ta sanar da kashe sojojin Isra’ila da dama da jikkata wasu
Hamas ta ce dakarunta na Qassam Brigades sun yi wa sojojin na Isra’ila kwanton-ɓauna a kudancin Gaza sannan kuma suka yi amfani da bam domin tarwatsa wani gida da sojojin na Isra’ila suka ɓoye a Khan Younis

22 May, 2025
Tarayyar Afirka ‘ba za ta iya farinciki’ game da korar Falasdinawa ba: Angola
‘Tabbas muna goyon bayan mafitar samar da ƙasashe biyu,’ in ji Ministan Harkokin Wajen Angola, Tete Antonio.

20 May, 2025
Shugaban Hukumar Leƙen Asiri ta Turkiyya ya gana da shugaban Syria Al Sharaa kan tsaron yankin
Turkiyya da Siriya sun yi nazari kan sabunta alaƙa yayin da jami’in leen asirin Turkiyya ke ziyara a Damascus, inda suka tattauna batun tsaro kan iyakokin kasar, da kwance ɗamarar kungiyoyin ‘yan ta’adda, da komaw ‘yan gudun hijira gida.

17 May, 2025
Amurka na shirin kwasar Falasɗinawa miliyan 1 daga Gaza ta mayar da su Libya – Rahotanni
A ɗaya daga cikin shawarwarin yarjejeniyar da ake son cimmawa, Amurka za ta saki biliyoyin daloli ga Libya waɗanda tun can dama kuɗin na Libiya ne amma Amurkar ta riƙe su fiye da shekaru goma.

15 May, 2025
Israila ta amince da shirin ƙwace ‘Gaza baki ɗayanta’ da karɓe iko da yankin
Kafar watsa labaran Isra’ila ta Channel 12 ta ce, a ƙarƙashin shirin kuma akwai niyyar mayar da Falasdinawa kudancin Gaza daga arewa.

26 Apr, 2025
An samu babbar fashewar wani abu a tashar ruwan Iran
Fashewar ta faru ne a daidai lokacin da Iran ta fara zagaye na uku na tattaunawar da take yi ta nukiliya da Amurka da Oman, duk da cewa a halin yanzu ba a san me ya jawo fashewar ba.


