Sojojin Amurka sun isa Isra’ila domin sa ido kan aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza

Kusan sojojin Amurka 200 ne za su taimaka domin sa ido wurin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar. Sojojin za su zauna a Isra’ila ba tare da sun shiga Gaza ba.
11 Oct, 2025
Gwamnatin Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta Trump

Yarjejeniyar da Amurka da Turkiyya da Qatar da Masar suka taimaka wajen ƙulla ta da kuma ba da tabbaci a kanta ita ce ƙoƙari na farko mai tsari da aka yi na dakatar da kisan kiyashin Isra’ila a Gaza da a aka yi wa ƙawanya.
10 Oct, 2025
Fiye da sojojin Isra’ila 20,000 ne suka jikkata a yakin Gaza, rabinsu na fama da matsalar ƙwaƙwalwa

An bayyana cewa an yanke wa sojoji 99 gaɓobi inda wasunsu ke da hannaye da ƙafafuwan roba, 16 sun samu shanyewar rabin jiki, 56 na fama da ƙaramar naƙasa sannan wasu 24 sun zama cikakkun naƙasassu.
15 Sep, 2025
‘Tantirai maƙiya Musulunci’ ke kula da rabon agaji a Gaza a halin yanzu: UNRWA

Shugaban UNRWA ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya koka kan yadda wata ƙungiya da Isra’ila ta kafa sannan take samun goyon bayan Amurka ta karɓi ragamar jagorancin rabon tallafi a Gaza.
11 Sep, 2025

Ƙasashen Afirka sun yi Allah wadai da yadda Isra’ila ta keta alfarmar ‘yancin kan Qatar

An kai hari kan jirgin ruwan ayarin duniya na Sumud mai zuwa Gaza a Tekun Tunusiya

Isra’ila ta kai hari kan shugabannin Hamas da suka taru a Qatar don tattaunawa kan tsagaita wuta

Mutum biyar sun mutu a hare-haren da aka kai Birnin Ƙudus

Ministan Tsaron Isra’ila ya ce zai jefa wa ‘yan Houthi annoba 10 da aka jarrabi Misirawa a Injila
29 Aug, 2025
Turkiyya ta jaddada dakatar da kasuwanci da Isra’ila, da hana jiragen ruwanta zuwa tasoshin Isra’ila
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya yi watsi da duk wata shawara da ta shafi korar Falasdinawa daga Gaza, ba tare da la’akari da ko wane ne ya ba da shawarar ba.

26 Aug, 2025
Ƙungiyar Haɗin kan Ƙasashen Musulmai (OIC) ta yi watsi da shirin Isra’ila na mamaye Gaza
Ƙungiyar OIC ta kuma yi Allah wadai da kisan gillar da Isra’ila ke yi babu ƙaƙƙautawa a Gaza.

26 Aug, 2025
Hotuna: Falasdinawa a Gaza sun yi jana’izar ‘yan jaridar da Isra’ila ta kashe a asibitin Nasser
Kisan gillar da aka yi wa ‘yan jaridar ya sanya adadin ‘yan jaridar da aka kashe a Gaza tun daga watan Oktoban 2023 ya kai 246.

25 Aug, 2025
Harin Isra’ila ya kashe aƙalla ‘yan jarida biyar a cibiyar kula da lafiya ta Nasser a Gaza
Aƙalla ‘yan jarida da ma’aikatan kafafen watsa labarai 244 aka kashe a Gaza, tun lokacin da yaƙin Isra’ila ya fara ranar 7 ga watan Oktoba, na shekarar 2023.

22 Aug, 2025
Daga Ma’aikatan Reuters: ‘Labaranmu suna lulluɓe irin walahar da Falasɗinawa suke sha’
Wani rahoto da aka fitar ya bayyana yadda ma’aikata da dama na kamfanin dillancin labarai na Reuters suka fallasa yadda editoci da shugabannin kamfanin ke nuna goyon baya ga Isra’ila a yaƙin da take yi da Gaza.

21 Aug, 2025
Isra’ila ta fara ragargazar Birnin Gaza yayin da sojoji suka fara matakin farko na mamaye shi
“Gaza wani rufaffen waje ne, wanda babu wanda zai iya tserewa daga gare shi, kuma inda babu hanyoyin samun lafiya da abinci da tsaftataccen ruwan sha,” in ji Cardon.

20 Aug, 2025
Faransa ta tsara wani kuɗuri na tsawaita aikin wanzar da zaman lafiya na MDD a Lebanon
Isra’ila da Amurka na adawa da sabunta yarjejeniyar a daidai lokacin da kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ke muhawara kan kara wa’adin dakarun wanzar da zaman lafiya a Lebanon har zuwa watan Agustan 2026.

18 Aug, 2025
Abin da muka sani game da sabuwar tattaunawar tsagaita wuta ta Gaza da Hamas ta amince da ita
Hamas ta karɓi sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta ta kwanaki 60 da kuma sakin mutanen da ake garkuwa da su.

15 Aug, 2025
Turkiyya, Sifaniya, Birtaniya da Jamus sun yi tir da faɗaɗa matsugunan da Isra’ila ke yi a yankin E1
Ma’aikatun harkokin wajen ƙasashen sun yi gargaɗin cewa sabon aikin da Isra’ila za ta yi zai raba kan Yammacin Kogin Jordan, tare da keɓe Gabashin Birnin Ƙudus da kuma barazana ga tsarin samar da ƙasashe biyu.

14 Aug, 2025
Isra’ila na tattaunawa da ƙasashe da dama domin tursasa kai musu Falasɗinawan Gaza
Tashar Channel 12 ta Isra’ila ta ruwaito cewa ƙasar na tattaunawa da Indonesia da Somaliland da Libiya da Sudan ta Kudu, sai dai daga baya Sudan ta Kudu ta musanta tattaunawa wani abu makamancin haka da Isra’ila.


