24 Oct, 2025

Fiye da tan miliyan 61 na tarkace da baraguzai sun rufe Gaza a shekara biyu na yakin Isra’ila: UNRWA

“An shafe illahirin unguwanni, sannan iyalai suna ta kara-kainar neman ruwa da wajen zama a cikin baraguzan,” in ji UNRWA.

1761210281644 hdykl9 71a114ff00305a88f8dfa7d8aec250c468e83f3c2115369a536c1d0b7e390cba

21 Oct, 2025

Kalaman Trump na lalata cibiyoyin nukiliyar Iran ‘mafarki ne’: Khamenei

Jagoran addinin na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ƙaryata kalaman Shugaban Amurka Donald Trump cewa hare-haren sama na Amurka sun lalata cibiyoyin nukiliyar Irana a watan Yuni.

4af0eb1596cac683f3730b54e881dedb283fc26904a1a8e6f16e354e38f44570

19 Oct, 2025

Wata ƙungiyar bayar da agaji ta Turkiyya ta ƙaddamar aikin kwashe ɓaraguzai a arewacin Gaza

Wannan shirin, wanda aka fara a ranar Asabar, ya mayar da hankali kan tsaftace muhalli, cire tarkace, da kuma buɗe hanyoyin da aka toshe, inda aka fara aikin a arewacin Gaza, ɗaya daga cikin wuraren da suka fi shan wahala, kamar yadda IHH ta bayyana.

5ddd026fb647b5d6c40d38fdec3ee14c8c5d1c40d2b05a2c79924631ce1c4f8a

19 Oct, 2025

Sojojin Israila sun buɗe wuta kan wasu manoma Falasɗinawa a yayin da suke girbe zaitun a Gaɓar Yamma

Yayin da manoma Falasɗinawa ke ƙoƙarin girbe bishiyoyin zaitun ɗinsu da kuma kare bishiyoyin, sojojin Isra’ila da kuma Yahudawa ‘yan kama-wurin-zauna na ci gaba da takura musu da hantarar su.

1760781375855 kq19nu fd5a90a03716d627db3d2a0140df9e17ac614de0191d3df4ff371c083a3a9193

15 Oct, 2025

Mene ne abu na gaba a shirin zaman lafiya na Gaza?

Bayan tsagaita wuta mai rauni tsakanin Isra’ila da Hamas, shirin zaman lafiya mai matakai da dama na nufin kawo ƙarshen yaƙin da kuma sake gina Gaza, idan har za a iya shawo kan manyan kalubale.

1760435136754 vgw7gj ee56d77c744e99aa6299f7abeec9a0066acafa447343482a15f6af0602727c4f

15 Oct, 2025

Isra’ila ta sake buɗe mashigar Rafah don bai wa manyan motocin kayan agaji damar shiga Gaza

Isra’ila ta ba da damar ci gaba da ba da agaji ta hanyar bude mashigar Rafah bayan ta karɓi gawarwakin mutum hudu da aka yi garkuwa da su, yayin da hukumomi suka yi gargadin cewa ‘yan gudun hijirar Gaza na fuskantar matsalar yunwa da jinkirta agaji.

f6bb39872e6fb5bc6a631ba39c76d4fbe373b2327d83ef6f6c323cc1d3e6c457

14 Oct, 2025

Turkiyya, Masar, Qatar da Amurka sun sa hannu kan takardar yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza

An rattaba hannu kan wannan takarda ne a ranar Litinin yayin wani taron kasa da kasa da Masar ta shirya a wurin shakatawa na Bahar Maliya a Sharm el-Sheikh kan yarjejeniyar.

5cf3a5ffed11fd18f3c6dcf0a8b5e9c7864087366c0c4bde803350f4a5283d91

14 Oct, 2025

Dauwamammen zaman lafiya zai samu ne kawai ta hanyar kafa ƙasashe biyu, Erdogan ya faɗa wa Starmer

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya gana da shugabannin duniya a yayin ziyarar da ya kai Masar don halartar taron kasa da kasa kan shirin zaman lafiya a Gaza.

a2f4955d18610ccb1e5ebd0bc91f07e288e92b925b7407453a0a53ad7628fbeb

13 Oct, 2025

Sojojin Hamas sun kashe mutum 32 cikin ‘gungun’ da ke sace kayan agaji a Gaza

Kungiyar gwagwarmayar Hamas ta samu sahhalewar Shugaban Amurka Donald Trump kan ta ci gaba da aikin kula da tsaron cikin gida “don dakatar da matsalar”.

6d19e3390dce76e700b927f5317ea1fadb94e9046bf243bb5496b482a9659763

13 Oct, 2025

Hamas ta kammala sakin ‘yan Isra’ila 20 da ta tsare a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita-wuta

An miƙa rukuni na biyu na fursunonin Isra’ila 13 ga ƙungiyar Red Cross, bayan sakin guda bakwai na farko a ranar Litinin.

1760342991619 50a56f ec49d78e44b811d1ef24b1ca9b177782e7f10b23f3fa292050e7c228cf998349
Loading...