Houthi ta sake ƙaddamar da shirin ‘hana jiragen sojin ruwa’ wucewa zuwa Israʼila

Sanarwar ta yi kira ga “dukkan kamfanoni su dakatar da kowane irin nau’in hulɗa da tasoshin jiragen ruwan Isra’ila.
28 Jul, 2025
Yahudawa ‘yan kama wuri zauna sun kai mummunan hari kan wani ƙauyen Falasɗinawa kiristoci

Isra’ila na ci gaba da ƙone-ƙone da mamaya, da kai hare-hare kullun a kan mazauna ƙauyen Kiristoci na ƙarshe a Yammacin Gabar Kogin Jordan da aka mamaye.
26 Jul, 2025
Ɗaruruwan Yahudawa ‘yan-kama-wuri-zauna sun dirar wa Masallacin Ƙudus don bikin hutun Yahudanci

Aƙalla Yahudawa ‘yan-kama-wuri-zauna 500 ne suka kutsa farfajiyar masallacin a ƙarƙashin rakiyar ‘yan sanda, inda suka gudanar da al’adun bikin Talmud da raye-raye masu tunzura zuƙata don yin abin da suke kira “Bikin Makonni.”
2 Jun, 2025
Kotun Sarajevo ta jama’a ta yi tur da matakin Isra’ila na kisan kiyashi da irin hadin bakin duniya

Kotun ta nemi a tsayar da ayyukan sojojin Isra’ila na take a kuma janye sojojin
29 May, 2025

Birnin Sarajevo zai karbi bakuncin Kotun Gaza don shari’ar munanan laifukan Isra’ila

Hamas ta sanar da kashe sojojin Isra’ila da dama da jikkata wasu

Tarayyar Afirka ‘ba za ta iya farinciki’ game da korar Falasdinawa ba: Angola

Shugaban Hukumar Leƙen Asiri ta Turkiyya ya gana da shugaban Syria Al Sharaa kan tsaron yankin

Amurka na shirin kwasar Falasɗinawa miliyan 1 daga Gaza ta mayar da su Libya – Rahotanni
15 May, 2025
Israila ta amince da shirin ƙwace ‘Gaza baki ɗayanta’ da karɓe iko da yankin
Kafar watsa labaran Isra’ila ta Channel 12 ta ce, a ƙarƙashin shirin kuma akwai niyyar mayar da Falasdinawa kudancin Gaza daga arewa.

26 Apr, 2025
An samu babbar fashewar wani abu a tashar ruwan Iran
Fashewar ta faru ne a daidai lokacin da Iran ta fara zagaye na uku na tattaunawar da take yi ta nukiliya da Amurka da Oman, duk da cewa a halin yanzu ba a san me ya jawo fashewar ba.

15 Apr, 2025
Sojojin Isra’ila fiye da 1,500 sun nemi a kawo ƙarshen yaƙin Gaza
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi barazanar korar sojojin da suke aiki waɗanda suka yi kira a kawo ƙarshen yaƙin Tel Aviv.



