15 Aug, 2025

Turkiyya, Sifaniya, Birtaniya da Jamus sun yi tir da faɗaɗa matsugunan da Isra’ila ke yi a yankin E1

Ma’aikatun harkokin wajen ƙasashen sun yi gargaɗin cewa sabon aikin da Isra’ila za ta yi zai raba kan Yammacin Kogin Jordan, tare da keɓe Gabashin Birnin Ƙudus da kuma barazana ga tsarin samar da ƙasashe biyu.

e8aa49f7660bee08186c75e988c625673b8865e2451a48945aa0bc4fcc904fa7

14 Aug, 2025

Isra’ila na tattaunawa da ƙasashe da dama domin tursasa kai musu Falasɗinawan Gaza

Tashar Channel 12 ta Isra’ila ta ruwaito cewa ƙasar na tattaunawa da Indonesia da Somaliland da Libiya da Sudan ta Kudu, sai dai daga baya Sudan ta Kudu ta musanta tattaunawa wani abu makamancin haka da Isra’ila.

aa 20250331 37502329 37502310 isr igration upon gazans in the north

14 Aug, 2025

Hukumar UEFA ta nuna banar saƙo kan Gaza kafin wasan PSG da Tottenham bayan sukar da Salah ya yi

Matakin na zuwa ne bayan da Gidauniyar Yara ta UEFA ta yi shelar cewa za ta taimaka wa yaran da yaƙi ya shafa a yankuna daban-daban na duniya.

92ab490da40307c7cfba130efe0f40f3183cf86ba005beebe21649aac79d1055

14 Aug, 2025

Sudan ta Kudu ta musanta tattaunawa da Israʼila kan tsugunar da Falasdinawa a can

Gwamnatin Sudan ta Kudu ta musanta rahotannin da ke cewa ta shiga tattaunawa da Isra’ila don mayar da Falasɗinawa daga Gaza zuwa can.

975bfc50915efda96352b31089e3a81ec4962a2e606661f3445ea0f78b36fce5 main

13 Aug, 2025

Fiye da 100 yara sun mutu sakamakon yunwar da Isra’ila ta ƙaƙaba wa Gaza: UNRWA

Shugaban UNRWA, Philippe Lazzarini, ya ce an kashe dubban yara a hare-haren da Isra’ila ke kaiwa Gaza, sannan an mayar da yawansu marayu ko an firgita su.

1754923494430 csvyc 50ab00999b6a2953447245cf59a487c3adc7d5df9b209577e633e96c8ff115f5

8 Aug, 2025

Jamus ta dakatar da fitar da kayayyakin soji zuwa Isra’ila har sai abin da hali ya yi

Shugaban Gwamnatin Jamus, Merz ya zargi shirin Isra’ila na mamaye Gaza, yana cewa ba zai ba da izinin sake fitar da duk wasu kayayyakin soji ba zuwa Isra’ila ba a wannan yaƙin da take yi da Gaza a wannan gaɓar.

a3467abd9dfa0ee23d035649399a0df54acf01513ed6458656aa8aad54f47732

4 Aug, 2025

Iran ta ja kunne cewa Amurka za ta ɗauki alhakin hare-haren cibiyoyin nukiliya a tattaunawa ta gaba

Da aka tambayi Iran a kan ko za ta shiga tattaunawa kai-tsaye da Amurka, sai Tehran ta ce “A’a.”

47f114822182a84b691d21f68fed0bb9aa9ecad5958fa651835e6f0a1a16eb61

3 Aug, 2025

Ministocin Waje na Turkiyya da Masar sun tattauna kan magance yunwar da Isra’ila ta jawo a Gaza

Ankara ta kuma yi tur da harin da aka kai Masallacin Kudus a yankin Gabashin Kudus da Yahudawa ‘yan kama wuri zauna da kuma ministocin Isra’ila suka mamaye.

1754239859101 2s5ho6 897aa90035687cbd175bb56c9bb442a98390ad40091bb4ce999ea76934da23fb

31 Jul, 2025

Dole al’ummar duniya su yi aiki don don dakatar da cin zalin Isra’ila a Gaza: Erdogan na Turkiya

Shugaban Turkiyya ya yi tur da hare-haren da Isra’ila ke cigaba da kai wa kan Falasɗinawa fararen hula a Gaza, musamman na yanayin matsananciyar yunwar da ta haddasa a can.

ea4003a2cca8990cb4a1c4027d3c155a6d16c86423e32a7bbb32f92b11ae7e6a

31 Jul, 2025

Turkiyya na sa ido kan shigar da SDF cikin sojin Syria bisa yarjejeniyar da YPG ke jagoranta

Hukumomin Turkiyya sun jaddada aniyarsu ta ba da horo, shawarwari, da taimakon fasaha bisa bukatar Siriya.

1753965952642 hra5ew 48591f50817ebab431265419d92d74abdfb588489ef317fc309f6c4defdc2063
Loading...