Netanyahu ya ba da umarnin a kai ‘hare-hare masu karfi’ kan Gaza

Firaministan Isra’ila Netanyahu ya umarci sojojin kasarsa su kai hari mai tsanani a kan yankin Falasdinawa nan take.
29 Oct, 2025
Fiye da tan miliyan 61 na tarkace da baraguzai sun rufe Gaza a shekara biyu na yakin Isra’ila: UNRWA

“An shafe illahirin unguwanni, sannan iyalai suna ta kara-kainar neman ruwa da wajen zama a cikin baraguzan,” in ji UNRWA.
24 Oct, 2025
Kalaman Trump na lalata cibiyoyin nukiliyar Iran ‘mafarki ne’: Khamenei

Jagoran addinin na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ƙaryata kalaman Shugaban Amurka Donald Trump cewa hare-haren sama na Amurka sun lalata cibiyoyin nukiliyar Irana a watan Yuni.
21 Oct, 2025
Wata ƙungiyar bayar da agaji ta Turkiyya ta ƙaddamar aikin kwashe ɓaraguzai a arewacin Gaza

Wannan shirin, wanda aka fara a ranar Asabar, ya mayar da hankali kan tsaftace muhalli, cire tarkace, da kuma buɗe hanyoyin da aka toshe, inda aka fara aikin a arewacin Gaza, ɗaya daga cikin wuraren da suka fi shan wahala, kamar yadda IHH ta bayyana.
19 Oct, 2025

Sojojin Israila sun buɗe wuta kan wasu manoma Falasɗinawa a yayin da suke girbe zaitun a Gaɓar Yamma

Mene ne abu na gaba a shirin zaman lafiya na Gaza?

Isra’ila ta sake buɗe mashigar Rafah don bai wa manyan motocin kayan agaji damar shiga Gaza

Turkiyya, Masar, Qatar da Amurka sun sa hannu kan takardar yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza

Dauwamammen zaman lafiya zai samu ne kawai ta hanyar kafa ƙasashe biyu, Erdogan ya faɗa wa Starmer
13 Oct, 2025
Sojojin Hamas sun kashe mutum 32 cikin ‘gungun’ da ke sace kayan agaji a Gaza
Kungiyar gwagwarmayar Hamas ta samu sahhalewar Shugaban Amurka Donald Trump kan ta ci gaba da aikin kula da tsaron cikin gida “don dakatar da matsalar”.

13 Oct, 2025
Hamas ta kammala sakin ‘yan Isra’ila 20 da ta tsare a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita-wuta
An miƙa rukuni na biyu na fursunonin Isra’ila 13 ga ƙungiyar Red Cross, bayan sakin guda bakwai na farko a ranar Litinin.

12 Oct, 2025
Wani bidiyo ya nuna yadda Isra’ila ke cin zarafin fursunonin Falasɗinawa gabanin sakin su
Bidiyon ya nuna an ɗaure hannayensu a bayansu, an rufe musu idanu, kuma an tilasta musu tafiya kan layi suna sunkuyar da kawunansu, yayin da sojojin Isra’ila da ‘yan sanda suka kewaye su.

11 Oct, 2025
Sojojin Amurka sun isa Isra’ila domin sa ido kan aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza
Kusan sojojin Amurka 200 ne za su taimaka domin sa ido wurin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar. Sojojin za su zauna a Isra’ila ba tare da sun shiga Gaza ba.

10 Oct, 2025
Gwamnatin Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta Trump
Yarjejeniyar da Amurka da Turkiyya da Qatar da Masar suka taimaka wajen ƙulla ta da kuma ba da tabbaci a kanta ita ce ƙoƙari na farko mai tsari da aka yi na dakatar da kisan kiyashin Isra’ila a Gaza da a aka yi wa ƙawanya.

15 Sep, 2025
Fiye da sojojin Isra’ila 20,000 ne suka jikkata a yakin Gaza, rabinsu na fama da matsalar ƙwaƙwalwa
An bayyana cewa an yanke wa sojoji 99 gaɓobi inda wasunsu ke da hannaye da ƙafafuwan roba, 16 sun samu shanyewar rabin jiki, 56 na fama da ƙaramar naƙasa sannan wasu 24 sun zama cikakkun naƙasassu.

11 Sep, 2025
‘Tantirai maƙiya Musulunci’ ke kula da rabon agaji a Gaza a halin yanzu: UNRWA
Shugaban UNRWA ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya koka kan yadda wata ƙungiya da Isra’ila ta kafa sannan take samun goyon bayan Amurka ta karɓi ragamar jagorancin rabon tallafi a Gaza.

10 Sep, 2025
Ƙasashen Afirka sun yi Allah wadai da yadda Isra’ila ta keta alfarmar ‘yancin kan Qatar
Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afirka (AUC) ya yi gargaɗin cewa harin na iya barazana ga yanayi mai raunin da ake ciki a gabas Ta Tsakiya.

9 Sep, 2025
An kai hari kan jirgin ruwan ayarin duniya na Sumud mai zuwa Gaza a Tekun Tunusiya
Jirgin yana cikin ruwan Tunisiya lokacin da wuta ta tashi a cikin jirgin, amma an kashe ta cikin gaggawa, a cewar wani ɗan jaridar AFP da ya isa wurin jim kaɗan bayan an kashe wutar.

9 Sep, 2025
Isra’ila ta kai hari kan shugabannin Hamas da suka taru a Qatar don tattaunawa kan tsagaita wuta
Qatar ta yi Allah-wadai da abin da ta kira harin matsorata da Isra’ila ta kai kan kasarta.



