Ministan harkokin wajen Türkiye, Hakan Fidan, ya bayyana cewa ƙasar Türkiye za ta ci gaba da tsayawa tsayin daka kan duk wani yunƙuri na tada rikici ko tsokana a yankin Gabas ta Tsakiya. Ya ce Ankara na da cikakken ƙuduri na kare matsayinta ba tare da yin sassauci ga irin waɗannan matakai ba. Fidan ya […]