10 Feb, 2026

Mutum biyar sun mutu a hatsarin helikwaftan ɗaukar marasa lafiya a Libya

Jingin ya faɗi ne a sansanin Al-Sarra bayan ya yi wani aikin ceto a Kufra.

b0fad5c8920e53d72dc7c8f1502aa73b7985284142a93327fff8bfcf5afbe135

9 Feb, 2026

‘Yan Somaliya sun gina wa tsohon shugaba ƙasarsu Farmaajo sabon gida

An ƙaddamar da wannan shiri ne a watan Yunin 2022, inda talakawa, waɗanda ke zaune a Somaliya da kuma waɗanda ke zaune a ƙasashen waje, suka tara kusan dala 300,000.

8c94823388f59180c12301ce4cd50eea3bc2ca28157a6386fc23aa9efeb3d609

7 Feb, 2026

RSF ta Sudan ta kai hari da jirgi maras matuƙi, ta kashe gomman mutane da yara

Farmakin da RSF ta kai ya afku kusa da birnin Rahad a lardin Kordofan ta Arewa, a cewar Ƙungiyar Likitocin Sudan, wadda ke bibiyar rikicin da ake yi a ƙasar.

1b069cfdaea986c2ac8d4b345f5ecc840a1fd4a5f6faa15c19f846e7cf72fde7

6 Feb, 2026

Dubban ‘yan kasar Libya sun taru don halartar jana’izar Saif al-Islam Gaddafi

Dubunnan ‘yan kasar Libya ne suka taru don halartar jana’iar dan Gaddfi da aka harbe a wannan makon.

1770389204068 4tqkr c4c37caa9cbc25b22f50a07b8bff8205256d52d438b913f4b13df0b3b75fb87f

6 Feb, 2026

Harin RSF a wani asibiti a Sudan ya kashe mutum 22, ciki har da ma’aikatan jinya

Ƙungiyar likitocin Sudan ta zargi dakarun RSF da aikata laifin yaƙi bayan kai harin bam a asibitin soji na Al-Kuweik.

41d64d9eebe9ed208e1e3335a0098b2c7e4ba9adf84d41ec3e0802acaacc2e38

5 Feb, 2026

Ghana da Zambia sun ƙulla yarjejeniyar shiga ƙasashen juna ba tare da biza ba yayin ziyarar Mahama

Shugaba Mahama ya isa Lusaka ranar Laraba , 4 ga watan Fabrairu, inda aka karɓe shi hannu bibbiyu a filin jiragen saman Kenneth Kaunda na ƙasa da ƙasa, inda ya samu tarbar takwaransa na Zambia, Shugaba Hakainde Hichilema.

a69d4dd77573135bf33bf7968d33d83c346f67df8e304e23faa243ceecd89033

4 Feb, 2026

Saif al-Islam Gaddafi: An kashe ɗan marigayi shugaban Libya Muammar Gaddafi

An kashe ɗan marigayi shugaban Libya Muammar Gaddafi a birnin Zintan da ke yammacin Libya, kamar yadda lauyansa Khaled al-Zaidi da mai ba shi shawarwari Abdullah Osman suka bayyana.

2026 02 03t194010z 1 lynxmpem1218k rtroptp 3 libya security gaddafi

3 Feb, 2026

Afirka na fuskantar tarnaƙin bashin dala biliyan 90 a 2026, in ji S&P

Sai dai masana sun jaddada cewa wannan alama ce ta ɗorewar wasu muhimman ma’auni na bashi, ba wai ingantuwarsu sosai ba, domin gyare-gyaren tsarin tattalin arziki da ke rage nauyin bashi na bukatar dogon lokaci.

2026 02 03t034704z 2 lynxmpem1201o rtroptp 3 usa trump tariffs indonesia

3 Feb, 2026

Sojojin Rasha sun taimaka wajen daƙile hari a filin jirgin saman Nijar: Moscow

Gwamnatin Nijar ta ce “abokan hulɗa na Rasha” sun taimaka wajen daƙile harin da ba kasafai ake kai irinsa ba a babban birnin ƙasar, inda aka kashe mahara 20 kuma sojoji huɗu suka jikkata.

20663762 0 0 760 428

3 Feb, 2026

‘Yanbindiga sun kashe sojojin Libya uku a kusa da kan iyakar Nijar

Dakarun gabashin Libya sun ce an kashe sojoji uku yayin da aka kama wasu a wani harin da aka kai wurin ƙetare kan iyaka na Al-Toum tsakanin Libya da Nijar.

b6a7503b450361582c2671a0d3876456d4ec1f2ea7b08f5a3222f29065907a1f
Loading...