Mutane Biyu Sun Mutu a Hatsarin Jirgin Sama a Ghana

Mutane biyu sun mutu bayan wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari ya kama da wuta a yankin Tema a Ghana.
17 Mar, 2026
Fotyen Tesfay Ta Yi Tarihi a Barcelona Marathon da Lokaci Na Biyu Mafi Sauri a Duniya

Fotyen Tesfay ta lashe Barcelona Marathon a karon farko da ta shiga gasar, inda ta kafa lokaci na biyu mafi sauri a tarihin marathon.
16 Mar, 2026
DR Congo Ta Yi Allah-Wadai da Hare-Haren ‘Yan Tawaye a Wuraren Hakar Ma’adinai na Ituri

Gwamnatin DR Congo ta yi Allah-wadai da hare-haren ‘yan tawaye na ADF a Ituri bayan mutuwar mutane da lalacewar dukiya a wuraren hakar ma’adinai.
16 Mar, 2026
Kenya Ta Nemi Bayani a Moscow Kan ‘Yan Kasarta da Aka Jawo Cikin Yaƙin Rasha da Ukraine

Kenya ta tura ministan harkokin wajenta Moscow domin tattauna yadda za a dawo da ‘yan kasarta da suka tsinci kansu a yaƙin Rasha da Ukraine bayan sun je neman aiki.
16 Mar, 2026

Rwanda Ta Yi Barazanar Janye Sojojinta Daga Mozambique Saboda Karancin Tallafi

Katsewar Intanet Ta Girgiza Zaɓen Shugaban Ƙasa a Jamhuriyar Congo

Hare-haren Soji Sun Hallaka Mayakan Al-Shabab Sama da 22 a Somalia

Sudan ta yi Allah wadai da harin RSF wanda ya kashe yara mata ‘yan makaranta

Ministan Harkokin Wajen Faransa Ya Ziyarci Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Bayan Shekaru Bakwai
13 Mar, 2026
Nijar ta yi tir da ‘ɗabi’ar raini’ ta Tarayyar Turai kan ƙudurin neman sakin Bazoum
Ministan harkokin waje da haɗin kai da kula da ‘yan Nijar a ƙetare, Bakary Yaou Sangaré, ya yi sammancin jakadiyar Tarayyar Turai a Nijar, Mrs. Nicoletta Avella, zuwa ofishinsa ranar Alhamis domin nuna fushin gwamnatin ƙasar kan ƙudurin majalisar dokokin Tarayyar Turai kan halin da tsohon shugaban ƙasar Mohamed Bazoum ke ciki. Kamfanin dillancin labaran […]

13 Mar, 2026
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’addan ISWAP fiye da 20 a Jihar Yobe
Sojojin Rundunar Haɗin Gwiwa ta Nijeriya ƙarƙashin Operation HADIN KAI sun daƙile wani hari da ake zargin mayakan ISWAP ne suka kai kan sansanin sojoji a Goniri da ke Jihar Yobe, inda aka kashe fiye da ’yanta’adda 20. Harin ya fara ne a daren Litinin zuwa wayewar garin Talata, lokacin da maharan suka yi ƙoƙarin […]

12 Mar, 2026
Afirka ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Saboda Kalamansa Kan Manufofin Kabilanci
Afirka ta Kudu ta gayyaci jakadan Amurka domin ya yi bayani kan sukar da ya yi game da manufofin kabilanci da hukuncin kotu, lamarin da ya kara nuna takun saka a dangantakar kasashen biyu.

12 Mar, 2026
Tsohon Firayim Ministan Burundi Bunyoni Ya Fito Daga Kurkuku Saboda Rashin Lafiya
Tsohon firayim ministan Burundi Alain-Guillaume Bunyoni ya samu sakin wucin gadi daga kurkuku saboda matsanancin rashin lafiya bayan hukuncin ɗaurin rai da rai da ake yi masa.

12 Mar, 2026
Mutane Kusar 1,000 Sun Halarci Babban Iftar a Jami’ar Musulunci ta Uganda
Kusan mutane 1,000 ne suka hallara a Jami’ar Musulunci ta Uganda (IUIU) domin wani babban iftar na bai daya da aka shirya a watan Ramadan. Hukumar hadin gwiwar raya kasa ta Turkiyya (TİKA) ce ta shirya taron tare da jami’ar, inda dalibai daga addinai daban-daban da mazauna yankin suka halarta. Mahallarta sun ce taron ya […]

12 Mar, 2026
Abubuwa Biyar da Ke Bayyana Halin Jamhuriyar Congo
Congo-Brazzaville ƙasa ce mai arzikin man fetur da gandun daji amma tana fuskantar talauci, ƙalubalen ci gaba da kuma ƙoƙarin faɗaɗa tattalin arzikinta ta noma da haɗin gwiwar ƙasashen waje.

12 Mar, 2026
Ambaliya Ta Kashe Aƙalla Mutane 30 a Kudancin Habasha
Aƙalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu bayan ambaliya mai tsanani ta afku a yankin Gamo na kudancin Habasha, sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka shafe kwanaki ana samu. Hukumomi sun ce mafi yawan waɗanda suka mutu sun fito ne daga yankunan Degama, inda koguna suka cika suka kuma mamaye gidaje da sauran muhimman […]

12 Mar, 2026
Uganda Ta Musanta Zargin Majalisar Dinkin Duniya Kan Hare-Haren Sama a Sudan ta Kudu
Uganda ta ƙaryata zargin MDD cewa sojojinta sun kai hare-haren sama da suka jikkata fararen hula a Sudan ta Kudu, tana mai cewa dakarunta na can ne domin kare tsaro da hana tashin hankali.

9 Mar, 2026
An Fara Shari’ar Kamfanin Swiftair Kan Hatsarin Jirgin Air Algérie AH5017
An fara shari’ar kamfanin Swiftair a Paris kan hatsarin jirgin Air Algérie AH5017 da ya kashe mutane 116 a Mali shekaru 12 da suka wuce.

9 Mar, 2026
Jacob Kiplimo na Uganda ya kafa sabon tarihin duniya a gasar half marathon a Lisbon bayan ya gama tseren cikin mintuna 57 da dakika 20.
Jacob Kiplimo na Uganda ya kafa sabon tarihin duniya a gasar half marathon a Lisbon bayan ya gama tseren cikin mintuna 57 da dakika 20.



