An karrama ‘yar sandar da ta ƙi karɓar cin hancin dala 50,000 a Zambiya

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Zambia (ACC) ta karrama wata ‘yarsanda da ta ƙi karɓar cin hancin dala 50,000 daga wani da ake zargi da yin fasa-kwauri da tsabar kuɗi mai yawa a babban filin jirgin saman Lusaka, babban birnin ƙasar.
26 Dec, 2025
Jamhuriyar Nijar ta dakatar da bai wa ‘yan Amurka bizar shiga ƙasarta

Domin martani ga matakin Amurka na dakatar da bayar da bizar shiga ƙasar ga ‘yan ƙasar Nijar, mahukunta a Yamai sun dakatar da bayar da duk wata biza ga ‘yan ƙasar Amurka, in ji majiyoyin diflomasiyya.
26 Dec, 2025
Harin ƙunar-baƙin-wake a wani Masallaci a Maiduguri ya kashe mutane da dama

Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan Jihar Borno Nahum Daso ya tabbatar da aukuwar lamarin, yana mai ƙari da cewa mutum bakwai ne suka rasu.
25 Dec, 2025
Shugaban Burkina Faso Traore ya karɓi ragamar jagorancin ƙungiyar ƙawance ta ƙasashen AES

Ƙasar Mali da Burkina Faso da kuma Nijar sun buƙaci a hada kai wajen “aiwatar da manyan ayyuka” kan ‘yan ta’adda
24 Dec, 2025

Zargin almundahanar Naira biliyan ɗaya: Nijeriya na tuhumar Malami da ɗansa da laifuka 16

Libya ta sanar da zaman makoki na kwana uku bayan mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar

Ƙasashen Ƙawancen Sahel sun kafa tashar watsa labarai a Bamako don haɓaka manufofin yankin

Hukumomi sun rufe dubban coci-coci a Rwanda kan karya doka

‘Yanbindiga sun kashe mutum tara a Afirka ta Kudu
22 Dec, 2025
Dubban mutane sun tsere daga Al Fasher bayan mayaƙan RSF sun ƙwace iko da yankin da ke Sudan: MDD
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (IOM) ta bayyana cewa alƙaluman na farko ne kuma za su iya sauyawa a yayin da rashin tsaro ke ci gaba kuma ake ta yawan samun rasa matsugunai.

22 Dec, 2025
AFCON: Za a riƙa yin Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka bayan shekara huɗu daga 2028
Shugaban hukumar kula da harkokin ƙwallon ƙafa ta Afirka (CAF) ya ce sauyin wani ɓangare ne na ƙoƙarin ganin gasar ta dace da jadawalin ƙasashen duniya.

22 Dec, 2025
An saki ragowar ɗaliban St. Mary’s 130 da aka yi garkuwa da su a Jihar Neja: gwamnatin Nijeriya
Mai bai wa Shugaban Nijeriya shawara na musamman kan harkokin watsa labarai Bayo Onanuga ya wallafa hotunan ɗaliban a cikin motocin bas biyu a shafinsa na X, inda ya ce ana sa ran za su ƙarasa Minna babban birnin Jihar Neja ranar Litinin.

21 Dec, 2025
Gwamnatin Ghana ta soke sabuwar dokar da ta bayar da damar haƙar ma’adinai a gandun dazuka
Ana kallon soke dokar, wadda ta fara aiki daga ranar 10 ga Disambar 2025, a matsayin babbar nasara ga masu fafutukar kare muhalli da ƙungiyoyin farar-hula, waɗanda tun da dadewa suke sukar dokar saboda yadda ta cire wa gandun daji rigar kariya.

20 Dec, 2025
Ƙungiyar Tarayyar Afirka ta ce za a hukunta RSF kan hare-haren da suke kai wa fararen-hula a Sudan
Ƙungiyar Tarayyar Afirka ta jaddada goyon baya na samun haɗin kai da ‘yancin ƙasa na Sudan sannan ta gargaɗi dakarun RSF cewa za su fuskanci hukunci kan laifukan da suke aikatawa a kan fararen-hula.

19 Dec, 2025
Ken Ofori-Atta: Ghana ta buƙaci Amurka ta tisa ƙeyar tsohon ministan kuɗin ƙasar
Gwamnatin Ghana ta miƙa buƙata a hukumance ga Ma’aikatar Shari’a ta Amurka domin a tisa ƙeyar Tsohon Ministan Kuɗi na Ghana Mista Ken Ofori-Atta da kuma babban mataimakinsa Mista Ernest Darko Akore, don su fuskanci tuhuma.

19 Dec, 2025
Burkina Faso, Nijar da Mali sun buɗe bankin zuba jari domin samar da ababen more rayuwa
Ƙasashen ƙungiyar Alliance of Sahel States (AES), wato Burkina Faso, Nijar da Mali sun buɗe bankin zuba jari da ci-gaba ranar Laraba domin aiwatar da manyan ayyukan more rayuwa da ci-gaban tattalin arzikin yankin.

18 Dec, 2025
Ghana ta tura injiniyoyin soji 54 zuwa Jamaica bayan mahaukaciyar guguwa ta afka wa ƙasar
Shugaba John Dramani Mahama ya tabbatar jajircewar Ghana kan hadin kai tsakanin Afirka da yankin Caribbean da kuma haɗin tsakanin ƙasashen da ke kudancin duniya.

17 Dec, 2025
RSF na rushe hujjoji kan ta’asar da ta faru a Sudan: Rahoto
Kungiyar ‘yantawaye ta RSF ta Sudan ta gudanar da kashe-kashe da yawa da kuma zubar da gawarwaki barkatai a birnin Al Fasher, kamar yadda wani sabon rahoto ya gano.

17 Dec, 2025
Benin ta kama kusan mutum 30 a kan alaƙa da juyin mulkin da aka daƙile
Majiyoyin shari’a sun shaida wa AFP cewa Jamhuriyar Benin ta tsare mutane kusan 30, mafi yawansu sojoji, bisa zargin alaka da yunkurin juyin mulki da aka daƙile a wannan watan.


