2 Jan, 2026

Jirgin ruwa ɗauke da ‘yan ci-rani fiye da 200 ya kife a gaɓar tekun Gambia

‘Yan gudun hijira da ke son zuwa Spaniya na bi ta hanyar ta tekun Atlantika daga Yammacin Afirka zuwa Tsibiran Canary, wadda ita ce mafi hatsari a duniya.

2025 07 04t065945z 826502400 rc26efayl9v9 rtrmadp 3 europe migration france britain 1

2 Jan, 2026

DRC ta zargi Rwanda da kashe fararen-hula fiye da 1,500 a wata ɗaya da ya gabata

Tun bayan ɗaukar makamai a 2021, ƙungiyar M23 ta ƙwace iko da gabashin DRC da ke da albarkatun ƙasa, wanda suka dinga janyo rikicin jinƙai a yankin.

1748930053214 xap9u9 23b5ab9f6745f3499e505da3ed575799be23e77c8036db35dcad4e87151a7fb9

1 Jan, 2026

‘Ba Ma so Isra’ila ta kawo mana matsala,’ a cewar shugaban Somalia

‘Idan Israʼila ta yi amfani da yankin ta kai wa wasu hari, su ma waɗannan za su kai wa Somaliland da Somalia hari,’ kamar yadda Shugaban Somalia ya yi gargaɗi bayan Tel Aviv ta amince da yankin da ya ɓalle.

c6c6bd14682160ebe034b9c94c30a1e3fc274a2a165fc0da6d5848e13abea683

31 Dec, 2025

Fiye da mutum 3,000 ne suka mutu a tafiya ci-rani Tura ta Spain a 2025: Rahoto

Wadanda suka mutun sun fito ne daga ƙasashe 30, kuma mafi yawansu daga Afirka ta Yamma da Arewacin Afirka, da Pakistan, Siriya, Yaman, Sudan, Iraƙi da Masar.

reuters 20 202025 01 29 20 20migrants

31 Dec, 2025

Rikicin da ke ta’azzara ya tirsasa wa farar-hula fiye da 4,000 tserewa daga Kordofan a Sudan: MDD

Jihohin Kordofan uku sun shaida kazamin fada tsakani sojoji da mayakan RSF, wanda ya sanya dubban mutane barin yankunan.

1767161483144 idjpgn 36e71cdc9326eea05d63a2185656a78f9bf9082a12cfc047de4b5f531623b70f

31 Dec, 2025

Burkina Faso da Mali sun daina bai wa ‘yan Amurka bizar zuwa ƙasashensu

Matakin ƙasashen na Yammacin Afirka na zuwa ne a lokacin da shugaban Amurka Trump ta ƙara yawan ƙasashen da ya taƙaita ba su damar shiga ƙasarsa waɗanda suka haɗa da ƙasashen Afirka da dama.

c9f115dc8b5caa1443c76421ff51ad426e9fbfce885d1e8a4edb8962664dab02

29 Dec, 2025

Burhan na Sudan ya yi watsi da yarjejeniya ya ce za a cim ma tsagaita wuta ne bayan janyewar tsageru

Abdel Fattah al-Burhan ya ce kamata y yi wadanda ke kiran gwamnati da ta bayar da kai bori ya hau, su yi kira ga ‘yan tawaye da su mika wuya.

26caaa31e3b7309c81a55b3b85de57e2f14e3e7f08ce958314ff4f62b1335bc3

29 Dec, 2025

Nijeriya ta yi watsi da amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland a matsayin ‘yantacciyar ƙasa

Nijeriya ta fitar da wata sanarwa ta daban da ke yin Allah wadai da matakin na Isra’ila. Ta kuma sanya hannu kan sanarwar haɗin gwiwa daga ƙasashe fiye da 20.

2025 12 19t152749z 1 lynxmpelbi11q rtroptp 3 nigeria security

28 Dec, 2025

Eritrea ta nemi Kwamitin Tsaro na MDD ya yi martani kan amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland

Eritrea ta yi kira ga Kwamitin Tsaro na MDD ya yi kakkausan martani kan amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland, tana gargaɗin cewa matakin zai iya tsunduma yankin da duniya cinkin rashin kwanciyar hankali.

guelleh main

28 Dec, 2025

Mayaƙan RSF kashe mutum 200 a Darfur na Sudan, ciki har da mata da yara: Likitoci

Ƙungiyar Likitoci ta Sudan Doctors Network ta ce waɗanda suka tsira ne suka bayar da rahoton kashe-kashen da mayaƙan Rapid Support Forces suka yi a samamen da suka kai Arewa da Yammacin Darfur.

9187ecced79215898d1151f266806a257ee52fe5aa95f148cbb52d824df2c7a6
Loading...