23 Jan, 2026

Matsanancin talauci yana raguwa a Ghana – Hukumar Ƙididdiga

A cikin watanni uku kacal fiye da mutum 360,000 ne suka fita daga cikin kangin matsanancin talauci tsakanin watannin Yuli zuwa Satumbar shekarar 2025.

1741769933186 vbe01p 2024 12 14t124637z 684040865 rc2f 9 rtrmadp 3 ghana politics mahama

21 Jan, 2026

Wasu da ake zargi ‘yanta’adda ne sun kashe fiye da mutane 30 a Nijar

Tsawon kusan shekaru goma, ‘yanta’adda da ke da alaƙa da Al-Qaeda na kai munanan hare-hare a yankin.

730edb278fbe5e398ae8db7aff4dddd9e96244e72a26c1896c4139228e509d71

18 Jan, 2026

Sudan: Mutum bakwai sun rasu a harin jirgi maras matuƙi da RSF ta kai a wata kasuwa da ke Kordofan

Ƙungiyar ta ce adadin mutanen da suka mutu a harin ranar Alhamis a kasuwar Dilling ya kai bakwai, yayin da 32 suka jikkata.

1768136664878 yz31wg cb3e050394f5803a518ef703de5231f82d3132b4781dfc072a7061e7fcc121b6 main

18 Jan, 2026

Shugaban Guinea Doumbouya ya yi alkawarin ba zai yi amfani da ofishinsa don biyan buƙatar kansa ba

An rantsar da Doumbouya a hukumance a ranar Asabar a matsayin shugaban Jamhuriyar Guinea bayan ya lashe zaben shugaban ƙasa na 28 ga Disamba da kashi 86.72 cikin 100 na kuri’u

2026 01 17t191354z 1830674523 rc213ja71tuf rtrmadp 3 guinea election inauguration

17 Jan, 2026

Yoweri Museveni ya sake lashe zaɓen shugaban ƙasar Uganda

Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a ranar Alhamis bayan hukumar zaɓen ƙasar ta sanar da shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar.

b85a431ed07b7aa404276da708c8a169ffdda6537b2fde90116834cb9ac25dd5

16 Jan, 2026

Miliyoyin mutane na cikin hatsari yayin da kayan agaji a Sudan za su ƙare nan da watan Maris: MDD

Mutane fiye da miliyan 21 a yanzu haka suna fuskantar mummunn aƙrancin abinci, in ji Majalisar Ɗinkin Duniya.

1768494601398 wgf34 8b5ad4b3617dd09f204344b73179722387c1fc93f6a5d816bcd1a4b26144a4df

15 Jan, 2026

‘Yanta’adda sun kashe mutane 14 a arewa maso yammacin Kamaru, in ji gwamnati

‘Yanta’adda sun kashe mutane 14, rabin su yara ƙanana a wani hari da suka kai a yankin arewa maso yammacin Kamaru inda ake magana da Turancin Ingila a ranar Talata, in ji kafar watsa labarai ta gwamnati.

2025 10 30t120145z 23722274 rc2ulhaq9c7s rtrmadp 3 cameroon election victims

14 Jan, 2026

Sojojin Sudan sun daƙile harin RSF a Kudancin Kordofan

Da yake magana da Anadolu a ranar Laraba, majiyoyin sun ce rundunonin soji sun yi fito na fito da harin tun da wuri a safiyar, wanda ya yi nufin jawo asarar rayuka da kayan aiki kuma suka tilasta wa maharan janyewa.

2025 12 16t050507z 1 lynxmpelbf06m rtroptp 3 global aid irc

14 Jan, 2026

Uganda ta ba da umarnin katse intanet a yayin da ake gudanar da zaɓen shugaban ƙasa

A lokacin zaɓen da ya gabata a 2021 Uganda ta katse intanet a faɗin ƙasar – zaɓen da aka yi zargin an tafka maguɗi sannan gwamnati ta musguna wa ‘yan adawa.

2026 01 12t142120z 609662001 rc2qziabvvc1 rtrmadp 3 uganda election

12 Jan, 2026

Yaƙin Sudan: Ɗaruruwan mutane suntsere daga gidajensu a Kudancin Kordofan sakamakon sabbin hare-hare

Ɗaruruwan mutane ne suka bar gidajensu bayan da aka samu sabbin hare-hare a birnin Kadugli da ke Kudancin Kordofan.

00ce8c4d 34e2 4f09 a696 6b5195bdfdce
Loading...