Mutane sun mutum a wani sabon hari da RSF ta kai yankin Darfur na Sudan

Tsawon kwanaki da dama, RSF na ci gaba da harba makaman roka a El-Fasher, wanda ya yi sanadiyar mutuwar ɗaruruwan mutane da jikkata wasu, a cewar hukumomin Sudan da Majalisar Ɗinkin Duniya.
21 Apr, 2025
Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga gidan yari a Chadi

Rahotanni sun ce fursunonin sun yi musayar wuta da masu gadi a lokacin da wani gwamnan jiha ya kai musu ziyara inda har suka jikkata gwamnan.
21 Apr, 2025
Adadin waɗanda suka mutum a hatsarin kwale-kwale a Jamhuriyar Kongo ya kai 148

Gobara ce ta tashi a cikin kwale-kwalen na katako mai ɗauke da kusan mutum 500 sakamakon abinci da wata mata ke dafawa a ciki, lamarin da ya jawo kwale-kwalen ya kife.
21 Apr, 2025
Ministocin ƙasashen yankin Tafkin Chadi sun ƙaddamar da rigakafin cutar shan-inna na haɗin-gwiwa

Ministocin sun ƙaddamar da rigakafin cutar ne a daidai lokacin da wani sabon nau’i na cutar ke ƙara bazuwa.
21 Apr, 2025

Shugaban Nijar Abdourahmane Tiani ya naɗa sabbin ministoci

Nijeriya ta ƙulla yarjejeniyar ma’adinai da Afirka ta Kudu

Shugaban rundunar RSF Hemedti ya kafa kishiyar gwamnati a Sudan

An kama masu fasa-ƙwaurin tururuwa sun cuccusa ƙwarin a cikin kwalaben gwajin jini a Kenya

Ghana ta umarci ‘yan ƙasashen waje su fita daga kasuwar hada-hadar zinari ta ƙasar
15 Apr, 2025
An kashe fiye da fareren hula 400 a Arewacin Darfur na Sudan: MDD
Hotunan tauraron ɗan’adam daga kamfanin fasaha na Maxar sun nuna yadda gine-gine ke ƙonewa tare da yadda hayaƙi ya turnuƙe sansanonin gudun hijira.

15 Apr, 2025
Rundunar Sojin Ruwan India ta ƙaddamar da atisaye na musamman da ƙasashen Afirka 10
Atisayen wanda za a shafe kwanaki shida ana gudanar da shi mai suna AIKEYME, an ƙaddamar da shi ne a ranar Lahadi kuma rundunar sojin India da kuma rundunar tsaron Tanzania ta TPDF.

15 Apr, 2025
Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar
Faransa ta nemi Aljeriya ta dakatar da korar jami’an diflomasiyyarta 12 kuma ta yi barazanar ɗaukar mataki nan-take idan ba ta sauya umarnin ba.

15 Apr, 2025
Sojojin Nijar sun kashe wasu ‘yan ta’adda tare da kama ‘yan bindiga 12
Waɗannan nasarorin na zuwa a lokacin da sojin ƙasar ke ƙoƙarin hana hare-haren ‘yan ta’adda a ƙasar da ke fama da rashin tsaro.

15 Apr, 2025
An tattauna kan matsalolin yankin Sahel na Afirka a Taron Diflomasiyya a Antalya
Jami’ai daga Mali da Nijar da Burkina Faso sun tattauna kan matsalolin yankin ciki har da na ta’addanci da tashin hankali na siyasa da kuma dangantakar da ta yi tsami da ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS).

15 Apr, 2025
Brice Oligui Nguema ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Gabon
Da ma an yi hasashen cewa Nguema zai lashe zaɓen, wanda ya kifar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo, mutumin da shi da mahaifinsa suka kwashe fiye da shekaru a kan mulkin Gabon.



