31 Aug, 2025

Nijar: Ambaliyar ruwa ta kashe yara huɗu a Zinder, gidaje da dama sun rushe

A wani mummunan lamari, wani uba ya samu nasarar ceto yaransa biyu daga cikin huɗu kafin bangon gidansa da aka gina da laka ya ruguje, inda ginin ya hallaka sauran yaran biyun.

0c511322d1acebd9e484d3bd6a81749c253ff2ddffebe9b0e32ddb4028f68ccb

31 Aug, 2025

Sojojin Nijar sun daƙile harin kwanton-ɓauna da tarwatsa cibiyar ajiyar kayayyaki ta ‘yan ta’adda

Dakarun na Nijar sun samu wannan nasara ne a jerin samamen da suka kai daga 23 zuwa 28 ga Agusta a yammacin ƙasar.

dfc47b8502c0610cd90a3c71fa8e93c4f159606b3988778d581c82fe60e1de74

29 Aug, 2025

Ambaliyar ruwa ta shafi fiye da mutum 110,346 — Gwamnatin Nijar

Kanar-Manjo Salissou Mahaman Salissou ya bayyana cewa ambaliyar ruwa ta bana ta shafi unguwanni 551 da ƙananan hukumomi 95 da kuma iyalai 15,177 a faɗin ƙasar Nijar.

f5b2297c0b58617d785b423991279fca1218793ad6f4d5d9eb846ae9e09b2ed8

28 Aug, 2025

Ambaliyar ruwa ta rusa gidaje a ƙauyuka da dama na Sudan

Ɗaruruwan mutane sun rasa muhallansu a Jihar River Nile sannan gomman gine-gine sun rushe sakamakon ruwan sama mai ƙarfi.

1756362525898 6wps7u 0f4031b9b7cd6c55141557cd5ddfe75b97d56c14f619de8ade46e0e8a066ac66

28 Aug, 2025

Attajirin Nijeriya Dangote ya ƙulla yarjejeniyar gina kamfanin takin zamani na $2.5bn da Ethiopia

Wannan kamfani, wanda za a fara gina shi nan ba da jimawa ba, yana da girman da zai samar da tan miliyoyin uku na takin zamani a kowace shekara, a cewar Firaministan Habasha.

9739c1fba6008d828c8d2674a1335c5e4278b990e72fed56e472fa6f127c015d

27 Aug, 2025

Attajirai za su ƙara yawa a Afirka cikin shekaru goma masu zuwa – Rahoto

Afirka Ta Kudu ce ke da kashi 34 cikin 100 na attajiran Afirka yayin da yawan attajiran Nijeriya ya ragu sosai, in ji Rahoton Arziƙin Afirka.

3c9d8cc5e74b48000381fd2cb0fae27e253d84d4c7b344c7e3cef671fb57cde4

27 Aug, 2025

Nijar za ta taƙaita wuraren samun biza ga wasu ‘yan ƙasashen Turai a wani mataki na mayar da martani

Ofisoshin jakadancin Nijar a Geneva da Ankara da kuma Moscow ne kaɗai suke da izinin bai wa ‘yan wasu ƙasashen Turai bizar shiga ƙasar Nijar.

image 20 60

24 Aug, 2025

Sudan: An yi wa asibiti ruwan harsasai a Arewacin Darfur, an sace mutum takwas

Ana zargin dakarun ƙungiyar RSF da buɗe wuta kan wani asibiti da ke birnin El-Fasher a Arewacin Darfur, tare da sace mata shida da yara biyu daga wani sansanin ‘yan gudun hijira.

94634940db010797fe9f16ff9da23898d0d4463607f29e8188fa6c7ed7725da5 main

22 Aug, 2025

An tsare mawaƙin Ghana Shatta Wale kan zargin wata damfara da aka yi a Amurka ta sayen motar alfarma

Ana zargin Shatta Wale da sayan wata mota ƙirar Lamborghini wadda ake zargin an saye ta ne da kudaden da aka samu daga wata damfara ta dala miliyan $4 da aka yi a Amurka.

wale 202 main

21 Aug, 2025

Ambaliya ta halaka aƙalla mutum 47 da kuma raba dubbai da gidajensu a Nijar

Dubban mutane ne ambaliya ta raba da gidajensu tare da kashe dabbobi, in ji hukumomin ƙasar.

d053cdb89105d27ea118d55566e1ad15f124e5b307c31d26ddf8c6789432b690
Loading...