Shugaban rundunar RSF Hemedti ya kafa kishiyar gwamnati a Sudan

Rundunar Sojin ta yi shelar cewa ta ƙwace wurare uku da kuma sansani ɗaya daga hannun RSF a yammacin Omdurman.
16 Apr, 2025
An kama masu fasa-ƙwaurin tururuwa sun cuccusa ƙwarin a cikin kwalaben gwajin jini a Kenya

Hukumomi sun ceto fiye da tururuwa 5,000 da aka cunkusa su a cikin mazubai 2,244 a babban filin jiragen sama na birnin Nairobi.
16 Apr, 2025
Ghana ta umarci ‘yan ƙasashen waje su fita daga kasuwar hada-hadar zinari ta ƙasar

Gwamnatin Ghana ta ce dole ne ‘yan ƙasashen waje su bar kasuwar cinikin zinari ta ƙasar nan da 30 ga Afrilu ko da yake za su iya neman dama “domin saye ko dillancin zinari kai-tsaye daga hukumar GoldBod,” in ji sanarwar.
15 Apr, 2025
An kashe fiye da fareren hula 400 a Arewacin Darfur na Sudan: MDD

Hotunan tauraron ɗan’adam daga kamfanin fasaha na Maxar sun nuna yadda gine-gine ke ƙonewa tare da yadda hayaƙi ya turnuƙe sansanonin gudun hijira.
15 Apr, 2025

Rundunar Sojin Ruwan India ta ƙaddamar da atisaye na musamman da ƙasashen Afirka 10

Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar

Sojojin Nijar sun kashe wasu ‘yan ta’adda tare da kama ‘yan bindiga 12

An tattauna kan matsalolin yankin Sahel na Afirka a Taron Diflomasiyya a Antalya

Brice Oligui Nguema ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Gabon
Loading...

