14 Nov, 2025

An gabatar da GH¢302bn matsayin kasafin kuɗin Ghana na 2026 ga majalisar dokokin ƙasar

Kamfanin dillancin labaran ƙasar Ghana ya ambato ministan yana cewa “adadin kuɗin da gwamnatin za ta kashe a shekarar zai kasance cedi biliyan 302.5.”

a6a56c7accb584cebeaf086a8d667576a7da993cdbd979ab7c8fab985cad24d4

13 Nov, 2025

Sojojin Sudan sun daƙile harin RSF kan filin jirgin sama da dam a arewacin ƙasar

Bayan mayaƙan RSF sun ƙwace Al Fasher, sun mayar da hankali wurin yin arangama da sojojin Sudan a wasu sabbin wurare.

41d64d9eebe9ed208e1e3335a0098b2c7e4ba9adf84d41ec3e0802acaacc2e38

13 Nov, 2025

Mutum 12 sun mutu a turmutsutsun neman aikin soja a Ghana – Rahotanni

Tun da fari a sanarwar da ta fitar, Rundunar Tsaro ta Ghana, GAF ta ce mutum shida ne suka mutu a wajen jarabawar neman aikin da aka yi ranar Laraba, 11 ga watan Nuwamban 2025.

3246980b49c69049f573c30a9b8e425d81dde2071680c6ba4393670933d95a70 main

13 Nov, 2025

Rubio ya nemi a daina bai wa RSF makamai, ya ɗora wa rundunar laifi kan kashe-kashe a Al Fasher

Ministocin ƙasashen ƙungiyar G7 sun bayyana goyon bayansu ga yunƙurin diflomasiyya na neman kawo ƙarshen yaƙin Sudan, inda suka yi kira ga masu ruwa da tsaki na ƙasashen waje su goyi bayan yunƙurin.

a1814576f813db284fc0e788fda2dce46d0414fbfcb2c4db30c78fd0e2a1f783

11 Nov, 2025

Gwamnatin Trump ‘ta aika wa Equatorial Guinea dala miliyan 7.5’ don ta karɓi waɗanda Amurka ta kora

Kuɗin da aka biya daga wani asusun tallafin cirani da gudun hijira zai kasance karo na farko na tura kuɗi tsakanin gwamnati zuwa gwamnati daga asusun, in ji sanatan.

4b36613dca499d9e150106b45ac80bfaccd43fc2e0e2933196fb848e464e5070

11 Nov, 2025

WHO ta bayyana damuwa kan karuwar masu ciwon siga a Afirka

Daraktan WHO na yankin Afirka, Dr Mohamed Janabi a wani sako na Ranar Ciwon Siga ta Duniya ya ce nahiyar tana ganin ta’azzarar cutar sikari saboda tsarin yanayin rayuwa mara kyau da karuwar mummunar kiba da teba da kuma rashin tsarin kiwon lafiya mai

diabetes

11 Nov, 2025

Ƙasashe fiye da 20 sun yi Allah wadai da RSF kan kashe-kashen da take yi a Sudan

Ƙasashen da suka yi Allah wadai da RSF sun haɗa da Canada, Sifaniya, Birtaniya, Norway, Jamus, Ireland, Sweden, Austria, Croatia, Jamhuriyar Czech, Finland, Poland da Switzerland.

fa7b806f38d0d6312d71aa27b9fbf46245601961aa3deaadeaf4306c298a0b4a

10 Nov, 2025

Hare-haren RSF sun kori ƙarin dubban mutane daga Darfur da Kordofan na Sudan

Birnin El Obeid ya karɓi sama da mutum 175,000 da aka raba da muhallansu daga jihohi uku na yankin Kordofan cikin watan da ya gabata.

b3b2ebc77b4d25046624ffb448ceb28ffcbca255be6e9acbcab68bbb3d7d967a

9 Nov, 2025

RSF ta binne gawawwaki a kabarin bai-ɗaya, ta ƙone wasu domin ‘ɓoye laifukan yaƙi’: Likitocin Sudan

Ƙungiyar Likitocin Sudan ta ce: “RSF ta tattara ɗaruruwan gawawwaki daga tituna da unguwannin birnin, suka binne wasu cikin kabarun bai-ɗaya sannan kuma suka ƙone wasu a wani yunƙurin ɓoye shaidar laifukan da suka aikata wa fararen-hula.”

0f393e69b01f501dc8e7f6b864a9e82ecea0e1f8e61609a7fdaabbccd42e6836 main

8 Nov, 2025

Sojojin Sudan sun harbo jirgi maras matuƙi na RSF a Kordofan ta Arewa

Sojojin sun kakkaɓo jirgi maras matuƙin samfarin ƙasar China a lokacin da yake wucewa ta saman birnin inda rahotanni suka ce jirgin ya nufi yammacin El-Obeid domin kai hari kan wuraren soja da na farar-hula

185fa95c7c59ac27ef21fb2aa30d5b0125f8972e30e9566d16f507ba6901ff3b
Loading...