Amurka ta dakatar da ayyukan bayar da biza a ofishin jakadancinta na Nijar

Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta ce wannan matakin da ta ɗauka kan Nijar zai ci gaba da kasancewa har sai ta warware matsalolin da take da su da ƙasar.
27 Jul, 2025
Senegal ta haramta amfani da babura a kusa da iyakarta da Mali

Dokar hana amfani da baburan wadda za ta rinƙa aiki daga tsakar dare zuwa wayewar gari ta shafi yankin Bakel na Senegal, wanda ke da tsayin kilomita 230 a kan iyaka da Mali.
26 Jul, 2025
Mutum fiye da 1.3M sun koma gida Sudan, MDD na buƙatar ƙarin tallafi

Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci yi gaggawar ƙara tallafin kuɗi domin farfaɗo da yankunan da rikici ya ɗaiɗaita, yayin da ‘yan Sudan da rikici ya raba da muhallansu suka fara komawa gida.
26 Jul, 2025
‘Yan ta’adda sun ƙwace sansanin soji a Mali, sun ‘kashe sojoji fiye da 30’

Tun farkon watan Mayu, an ruwaito cewa fiye da sojoji 400 sun rasa rayukansu a hannun ‘yan bindiga a sansanoni da garuruwa a Mali, Nijar, da Burkina Faso.
2 Jun, 2025

Shugaba Tiani na Nijar ya ce har yanzu Faransa ba ta daina yi musu bi-ta-da-ƙulli ba

Mutum fiye da 1,300 sun kamu da cutar kwalara a cikin kwana guda a Sudan

Sidi Ould Tah ya zama sabon Shugaban Bankin Raya Ƙasashen Afirka AfDB

An yanke wa wata mata ‘yar Afirka ta Kudu hukuncin daurin rai da rai saboda sayar da ‘yarta

ECOWAS ‘tana da ƙwarin gwiwar’ cewa Burkina Faso, Mali da Nijar za su koma cikin kungiyar
28 May, 2025
Muhimman abubuwan da suka kamata ku sani game da tarihin ECOWAS
Yayin da ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) take cika shekara 50 da kafawa, ana bikin cikar ƙungiyar shekara 50 da kafuwa a birnin Legas na Nijeriya.

28 May, 2025
Masu zanga-zangar goyon bayan Falasdinu sun kori jakadan Isra’ila daga harabar jami’ar Senegal
Bidiyoyi sun nuna ɗaliban suna ɗaga tutuar Falasɗinu, suna rere take “A ‘Yantar da Falaɗinawa” kuma suna yi wa sabon jakadan ihu.

27 May, 2025
Cutar kwalara ta yi ƙamari a Sudan yayin da yaƙi yake hana kula da marasa lafiya
Mafi yawan marasa lafiyan a Khartoum suke, inda a makonnin baya bayan nan wutar lantarki da ruwan sha suka katse, sakamakon hare-haren sama da ake zargin rundunar (RSF) ke kaiwa.

25 May, 2025
Ɗaruruwan mutane sun kamu da cutar kwalara a Sudan
Ministan Lafiya na Sudan, Haitham Mohamed Ibrahim ya ce ana samun aƙalla mutum 600 zuwa 700 da ke kamuwa da cutar ta kwalara a kowane mako tun daga watan da ya gabata.

24 May, 2025
Nijar ta kori duka ‘yan ƙasashen waje da suka shafe shekara huɗu suna aiki a kamfanin mai na CNPC
Gwamnatin Nijar ta bayar da wa’adin 31 ga Mayun 2025 ga duka ma’aikatan su fice daga ƙasar, kamar yadda wata wasiƙa da Ministan Man Fetur na Nijar Dakta Sahabi Dumarou ya aika wa kamfanin ta nuna.

23 May, 2025
Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta cire wa tsohon shugabanta Joseph Kabila rigar kariya
Ana zargin Kabila a DRC da aikata laifukan cin zarafin ɗan’adam, musamman goyon bayan tawaye a gabashin ƙasar, ciki har da rawar da ake zargin ya taka a kisan gilla na fararen hula da ma’aikata

23 May, 2025
Masu hakar ma’adanai kusan 300 sun makale a karkashin kasa a Afirka ta Kudu
Kakakin kamfanin haƙar ma’adanan na Sibanye ya ce duka ma’aikatan suna cikin ƙoshin lafiya kuma mun san inda suke, sannan kamfnain yana ƙoƙarin tura musu da abinci.

23 May, 2025
Amurka za ta saka wa Sudan takunkumi kan zargin amfani da makamai masu guba
Ana sa ran takunkumin zai fara aiki a ranar 6 ga watan Yuni, bayan an wallafa shi a cikin kundin bayanai na Amurka.

22 May, 2025
Abu biyar da suka faru a tattaunawar Trump da Shugaban Afirka ta Kudu, Ramaphosa
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya ce ya ji daɗin taron bayan da kwanton ɓaunar Shugaban Amurka Donald Trump ya yi, wanda ya yi kamar yadda Shugaban Amurka ya yi wa Shugaban Yasar Ukrain Volodymyr Zelenskyy da suka gabata

22 May, 2025
ECOWAS na duba yiwuwar kafa runduna yayin da hare-haren ‘yan bindiga ke kara yawaita
ECOWAS ta ce shirye-shiryen kafa “rundunar yaƙi da ta’addanci a yankin” da aka daɗe ana jira “sun kankama” yayin da Yammacin Afirka ke yaƙi da farfaɗowar hare-haren ‘yan ta’adda.


