14 Dec, 2025

Chabi Yayi: Jami’an tsaro sun kama ɗan tsohon shugaban Jamhuriyar Benin

Zuwa yanzu babu cikakken bayani kan dalilin kama shi, sai dai kamen nasa na zuwa ne mako guda bayan yunƙurin juyin mulki a ƙasar.

2025 12 09t173157z 1 lynxmpelb8144 rtroptp 3 benin security main

14 Dec, 2025

An harbe wani ɗan majalisar jam’iyyar adawa a Sudan ta Kudu

Mutane hudu ɗauke da makamai sun mamaye gidan Luka Mathen Toupiny inda suka bindige ɗan majalisar har lahira a gidansa da ke Juba babban birnin ƙasar.

e0dcc76b99bfd3ef3cd6086c1cbcf6ddcd3ce59b8418c62cb1212fc40ec25e32

13 Dec, 2025

Tsawa ta kashe fiye da mutum 12 a Malawi sakamakon mamakon ruwan sama da walkiya

Wilson Moleni, kwamishina na Ma’aikatar Kula da Harkokin Bala’i ta gwamnati (DoDMA), ya shaida wa ‘yanjarida a babban birnin, Lilongwe, cewa mace-macen da lalacewar abubuwan more rayuwa sun faru ne a sassa daban-daban na ƙasar.

235bfcb0d07bf7294bd0fb5a9ce0ca15e708d660ab009890ee19e26f96a714cd

13 Dec, 2025

Ɗaruruwan jama’a na zanga-zanga a Guinea-Bissau domin Allah wadai da juyin mulki

Masu zanga-zangar sun yi arangama da jami’an tsaro a Bissau babban birnin ƙasar, inda suke ƙona tayoyi da kuma kira a saki jagororin ‘yan adawar da aka tsare.

ff5f81184523b84408378c0feb2b211dff3d8512a77d13a24fc9e82172fa7efd

11 Dec, 2025

Mutum fiye da 1,000 sun tsere daga Kordofan na Sudan cikin kwana biyu yayin da yaƙi ya ƙazanta: IOM

Tserewar da mutane suke ci gaba da yi na faruwa ne a yayin da gumurzu ke ƙara yin ƙamari tsakanin sojojin Sudan da dakarun RSF.

31188d8ca138d9d09be7bb5748535a031eee599bce2bd4f6eff3c49cfdda5561

10 Dec, 2025

Ghana ta yi tur da “wulaƙanta” ‘yan ƙasarta da Isra’ila ta yi a filin jirgin sama na Tel Aviv

Ghana ta ce an tsare matafiya bakwai ‘yan Ghana ba tare da wani dalili ba bayan isarsu Tel Aviv ranar Lahadi. Daga cikinsu akwai mambobi hudu na tawagar ‘yanmajalisa da suka halarci taron shekara-shekara na tsaron intanet na kasa da kasa.

fe2d95de3d3ae3324594486b0b05c83dd2db404561185492bb1df4b73ac6a7a4

10 Dec, 2025

Dukkan mutanen da ke ciki jirgin sojoji na Sudan sun mutu a hatsarin da ya yi

Daga cikin mamatan akwai matukin jirgi na soja Omran Mirghani, in ji ɗan’uwansa, shahararren ɗanjarida na Sudan Osman Mirghani, wanda ya nuna alhininsa a shafukan sada zumunta.

ae55559a3b3704b095d4318ba523f4b32e74426706d0fa9798ce8a79fbc88c5b

10 Dec, 2025

ECOWAS ta ayyana dokar ta-ɓaci a Yammacin Afirka kan ‘rashin zaman lafiya’ na siyasa da tsaro

Sanarwar ECOWAS na zuwa ne bayan yunƙurin juyin mulki da sojoji suka yi a ƙarshen makon jiya a Jamhuriyar Benin, wanda ya biyo bayan wani juyin mulkin da aka yi a Guinea-Bissau.

west africa ecowas 66595

10 Dec, 2025

Sudan ta zargi rundunar RSF da aikata ‘kisan ƙare-dangi’, ta nemi duniya ta ɗauki mataki

Mahukunta a Khartoum sun yi kira ga ƙasashen duniya su sauya daga yin Allah wadai zuwa “ɗaukar ƙwararan matakai da suka dace da doka” domin kare fararen-hula.

sudan 42346

8 Dec, 2025

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ƙwace miyagun ƙwayoyi da aka yi safararsu daga Nijeriya

Hukumomin na Nijar sun kama wani mutuƙin babur ɗauke da kilo 30 na tabar wiwi da wasu miyagun ƙwayoyi 15,000 a wani shingen bincike da ke Dosso.

6f191a4e3b517dbc6b944b7d5dbe8e23263694c8f816f163ae72d92a4405e0d8
Loading...