Burkina Faso da Mali sun daina bai wa ‘yan Amurka bizar zuwa ƙasashensu

Matakin ƙasashen na Yammacin Afirka na zuwa ne a lokacin da shugaban Amurka Trump ta ƙara yawan ƙasashen da ya taƙaita ba su damar shiga ƙasarsa waɗanda suka haɗa da ƙasashen Afirka da dama.
31 Dec, 2025
Burhan na Sudan ya yi watsi da yarjejeniya ya ce za a cim ma tsagaita wuta ne bayan janyewar tsageru

Abdel Fattah al-Burhan ya ce kamata y yi wadanda ke kiran gwamnati da ta bayar da kai bori ya hau, su yi kira ga ‘yan tawaye da su mika wuya.
29 Dec, 2025
Nijeriya ta yi watsi da amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland a matsayin ‘yantacciyar ƙasa

Nijeriya ta fitar da wata sanarwa ta daban da ke yin Allah wadai da matakin na Isra’ila. Ta kuma sanya hannu kan sanarwar haɗin gwiwa daga ƙasashe fiye da 20.
29 Dec, 2025
Eritrea ta nemi Kwamitin Tsaro na MDD ya yi martani kan amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland

Eritrea ta yi kira ga Kwamitin Tsaro na MDD ya yi kakkausan martani kan amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland, tana gargaɗin cewa matakin zai iya tsunduma yankin da duniya cinkin rashin kwanciyar hankali.
28 Dec, 2025

Mayaƙan RSF kashe mutum 200 a Darfur na Sudan, ciki har da mata da yara: Likitoci

Gwamnatin Nijar ta zartar da dokar tilasta wa ‘yan ƙasar shiga aikin soja

An karrama ‘yar sandar da ta ƙi karɓar cin hancin dala 50,000 a Zambiya

Jamhuriyar Nijar ta dakatar da bai wa ‘yan Amurka bizar shiga ƙasarta

Harin ƙunar-baƙin-wake a wani Masallaci a Maiduguri ya kashe mutane da dama
24 Dec, 2025
Shugaban Burkina Faso Traore ya karɓi ragamar jagorancin ƙungiyar ƙawance ta ƙasashen AES
Ƙasar Mali da Burkina Faso da kuma Nijar sun buƙaci a hada kai wajen “aiwatar da manyan ayyuka” kan ‘yan ta’adda

24 Dec, 2025
Zargin almundahanar Naira biliyan ɗaya: Nijeriya na tuhumar Malami da ɗansa da laifuka 16
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta shigar da kara kotu tana tuhumar tsohon Ministan Shari’a na kasar Abubakar Malami SAN da dansa Abubakar Abdulaziz Malami da laifuka 16 da suka shafi almundahanar kudi har Naira biliyan 1.014.

24 Dec, 2025
Libya ta sanar da zaman makoki na kwana uku bayan mutuwar Babban Hafsan Sojojin kasar
Babban Hafsan Sojojin Libya Mohammed al-Haddad da wasu manyan jami’ai hudu sun mutu a hatsarin jirgin kasa a kudancin Ankara, in ji jami’an gwamnatin Turkiyya.

23 Dec, 2025
Ƙasashen Ƙawancen Sahel sun kafa tashar watsa labarai a Bamako don haɓaka manufofin yankin
Kawancen Kasashen Sahel (AES) da ya hada da Burkina Faso, Mali da Nijar sun samar da kafar watsa labarai tare da duba irin cigaban da kawancen ya samu a yayinda ake ci gaba da hadin kai a fannin samar da tsaro.

22 Dec, 2025
Hukumomi sun rufe dubban coci-coci a Rwanda kan karya doka
Shugaba Kagame ya ce coci-coci da yawa “na satar kuɗi ne kawai,” kuma wasun su sun zama “matattarar ɓata-gari.”

22 Dec, 2025
‘Yanbindiga sun kashe mutum tara a Afirka ta Kudu
‘Yansanda suna gudanar da bincike game da harin da ‘yanbindiga suka kai a garin Bekkersdal na ƙasar Afirka ta Kudu inda suka kashe mutum tara datre da jikkata aƙalla mutum goma.

22 Dec, 2025
Dubban mutane sun tsere daga Al Fasher bayan mayaƙan RSF sun ƙwace iko da yankin da ke Sudan: MDD
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (IOM) ta bayyana cewa alƙaluman na farko ne kuma za su iya sauyawa a yayin da rashin tsaro ke ci gaba kuma ake ta yawan samun rasa matsugunai.

22 Dec, 2025
AFCON: Za a riƙa yin Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka bayan shekara huɗu daga 2028
Shugaban hukumar kula da harkokin ƙwallon ƙafa ta Afirka (CAF) ya ce sauyin wani ɓangare ne na ƙoƙarin ganin gasar ta dace da jadawalin ƙasashen duniya.

22 Dec, 2025
An saki ragowar ɗaliban St. Mary’s 130 da aka yi garkuwa da su a Jihar Neja: gwamnatin Nijeriya
Mai bai wa Shugaban Nijeriya shawara na musamman kan harkokin watsa labarai Bayo Onanuga ya wallafa hotunan ɗaliban a cikin motocin bas biyu a shafinsa na X, inda ya ce ana sa ran za su ƙarasa Minna babban birnin Jihar Neja ranar Litinin.

21 Dec, 2025
Gwamnatin Ghana ta soke sabuwar dokar da ta bayar da damar haƙar ma’adinai a gandun dazuka
Ana kallon soke dokar, wadda ta fara aiki daga ranar 10 ga Disambar 2025, a matsayin babbar nasara ga masu fafutukar kare muhalli da ƙungiyoyin farar-hula, waɗanda tun da dadewa suke sukar dokar saboda yadda ta cire wa gandun daji rigar kariya.



