8 Jan, 2026

Somalia ta musanta satar abincin agaji bayan Trump ya sanar da dakatar da taimako

Amurka ta dakatar da bayar da taimako ga gwamnatin Somaliya bayan wasu rahotanni sun ce hukumomin ƙasar sun “kwace tan 76 ba bisa ƙa’ida ba na abincin da aka bayar na taimako ga masu ƙaramin ƙarfi”.

1767880654051 egwxac c305b8ae18f4e21b85bce3f4817f0002424bc64b6d0d4385bda49e36bd6edf9a

8 Jan, 2026

An kama tsohon Ministan Kudi na Ghana Ken Ofori-Atta a Amurka

Wata sanarwa da tawagar lauyoyin Ken Ofori-Atta ta fitar ranar Laraba da daddare, ta ce lauyoyinsa a Amurka suna tuntuɓar hukumar ICE kuma suna za rai za a warware matsalar cikin gaggawa.

6b397568763036da2d1c3934d1ed709c15ec0cc929b3417829fd69e4a9c108be

7 Jan, 2026

An daƙile yunƙurin kifar da gwamnatin Traore na Burkina Faso Traore: minista

Ministan tsaro Burkina Faso ya zargi tsohon shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya ta ƙasar Laftanar Kanar Paul-Henri Sandaogo Damiba da kitsa yuƙurin juyin mulkin.

9307229467fcb2ff6f9996eef71ef6b25d583180e1d931a8da95544e6a42c1ed

6 Jan, 2026

Shugaban ƙasar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka Touadera ya samu nasarar yin wa’adi na uku

Hukumar zaɓe ta ce Faustin-Archange Touadera ya samu kashi 76.15 cikin ɗari na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen watan jiya.

2026 01 05t234222z 1041216055 rc2rpialc8uj rtrmadp 3 centralafrica election

4 Jan, 2026

Benin da Nijar suka kori jakadun juna a matakin ramuwar gayya

Zaman tankiya da aka shefe shekaru biyu ana yi tsaanin Benin da Nijar ya kai ga ƙasashen biyu na Yammacin Afirka masu maƙotan juna ɗaukar matakin ramuwar gayya ta hanyar korar jakadun juna, kamar yadda kasashin biyu suka bayyana ranar Lahadi.

2025 12 14t202708z 1 lynxmpelbd0az rtroptp 3 westafrica politics main

3 Jan, 2026

Sabon rikici ya ɓarke tsakanin sojojin DRC da ‘yantawayen M23 a kusa da wani babban gari

An bayar da rahoton mummunar arangama tsakanin ‘yan tawayen M23 da sojojin gwamnati a wurare da dama a yankin Uvira.

1767433252032 f4bz5 982935648fd8d06ffe863e5c3db8f15385c1f8040ce202bdc0c563fa35297671

2 Jan, 2026

Jirgin ruwa ɗauke da ‘yan ci-rani fiye da 200 ya kife a gaɓar tekun Gambia

‘Yan gudun hijira da ke son zuwa Spaniya na bi ta hanyar ta tekun Atlantika daga Yammacin Afirka zuwa Tsibiran Canary, wadda ita ce mafi hatsari a duniya.

2025 07 04t065945z 826502400 rc26efayl9v9 rtrmadp 3 europe migration france britain 1

2 Jan, 2026

DRC ta zargi Rwanda da kashe fararen-hula fiye da 1,500 a wata ɗaya da ya gabata

Tun bayan ɗaukar makamai a 2021, ƙungiyar M23 ta ƙwace iko da gabashin DRC da ke da albarkatun ƙasa, wanda suka dinga janyo rikicin jinƙai a yankin.

1748930053214 xap9u9 23b5ab9f6745f3499e505da3ed575799be23e77c8036db35dcad4e87151a7fb9

1 Jan, 2026

‘Ba Ma so Isra’ila ta kawo mana matsala,’ a cewar shugaban Somalia

‘Idan Israʼila ta yi amfani da yankin ta kai wa wasu hari, su ma waɗannan za su kai wa Somaliland da Somalia hari,’ kamar yadda Shugaban Somalia ya yi gargaɗi bayan Tel Aviv ta amince da yankin da ya ɓalle.

c6c6bd14682160ebe034b9c94c30a1e3fc274a2a165fc0da6d5848e13abea683

31 Dec, 2025

Fiye da mutum 3,000 ne suka mutu a tafiya ci-rani Tura ta Spain a 2025: Rahoto

Wadanda suka mutun sun fito ne daga ƙasashe 30, kuma mafi yawansu daga Afirka ta Yamma da Arewacin Afirka, da Pakistan, Siriya, Yaman, Sudan, Iraƙi da Masar.

reuters 20 202025 01 29 20 20migrants
Loading...