13 Sep, 2025

Fiye da mutum 240,000 da gidaje 32,251 ambaliyar ruwa ta shafa a Nijar a bana

Kwamitin Kula da Bayar da Kariya ga Ambaliya a Nijar ne ya tabbatar da waɗannan alƙaluma a yayin taronsa na huɗu da aka gudanar a ranar Juma’a, 12 ga Satumbar 2025 a ɗakin taro na ofishin Firaminista.

0c511322d1acebd9e484d3bd6a81749c253ff2ddffebe9b0e32ddb4028f68ccb

11 Sep, 2025

Sojojin Somaliya sun kashe wanda ya shirya yunƙurin kashe Shugaba Hassan Sheikh

Hukumar Leken Asiri da Tsaro ta Somaliya (NISA) ta sanar da cewa dakarunta sun kashe Mohamed Abdi Dhiblaawe Afrax, wani babban kwamandan ƙungiyar Al-Shabaab.

1753465147215 b4i97d 88383b83cd60de8985e21c571933d626a316d476cdbdda3191fba17e3c2134fc

11 Sep, 2025

Ma’aikatan kafar RTN a Nijar sun yi barazanar shiga yajin aiki kan albashi da rashin tsaro

An dai shirya fara yajin aikin ne da tsakar daren ranar Talata 16 ga watan Satumba, sannan kuma a kare a ranar Laraba 17 ga watan Satumba da karfe 11:59 na dare.

3abc42a71bde83defa7ca2d5a688588f2dc10a54fb2d1b758d0d9e7c630ca2ed

9 Sep, 2025

Kamfanin lantarkin Ghana na son ƙara kuɗin wuta da kashi 225 cikin 100

Kamfanin makamashin ya ce wannan babban ƙarin ya zama tilas ne domin kauce wa durƙushewar harkar makamashin da kuma tabbatar da samar da wutan da za a iya dogaro a kai.

5ef5427eefa9df61cb9b4ce3585f1635eb4630446af513e4e7112f0b34b1bd66

9 Sep, 2025

Hukumar Alhazai ta Nijar ta yi shelar fara rajistar maniyyata Hajjin 2026 a manhajar GAHO

Hukumar COHO  wadda aka kafa a shekarar 2013, ita take da alhaƙin shirya da sa ido da kuma jagoran lamuran aikin hajji da Umra a Nijar.

pelerins hadj 2024 1

8 Sep, 2025

Ranar Iya Karatu ta Duniya: Mutum 13,132 cikin 18,741 sun iya karatu a Jamhuriyar Nijar —Minista

Dakta Elisabeth Shérif ta ce wannan sakamakon ya samu ne sakamakon matakan da shugabannin Nijar suka ɗauka waɗanda suka kamata a yabawa.

tiani signature

5 Sep, 2025

Rikicin ƙabilanci a arewacin Ghana ya kashe mutum 31 tare da raba 48,000 da muhallansu

A ƙarshen watan jiya ne rikicin ƙabilanci ya ɓarke a arewacin Ghana kuma ya yi sanadin mutuwar mutane aƙalla 31 tare da raba kusan 50,000 da muhallansu, kamar yadda jami’ai suka bayyana a ranar Alhamis.

2025 02 28t141615z 1 lynxnpel1r0ja rtroptp 3 africa drought malawi

5 Sep, 2025

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’addar Boko Haram 15 a maɓoyarsu da ke Dajin Sambisa

An kai hare-haren ta sama ne sabbin maɓoyar ‘yan ta’adda da aka gano a Zuwa, dajin Sambisa da ke Arewa maso-gabashin Nijerya, in ji hukumomi a ranar Alhamis.

36f47107f225afa6c1e963785cd13dc14920efd2332741a7f3ab1020486e5664

4 Sep, 2025

Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar Ayyukan Taimako ta Jiragen Sama a Nijeriya saboda ƙarancin kuɗaɗe

Dakatar da ayyukan na bayyana karuwar matsin lamba a kokarin tallafin jin kai a yayin da kudaden taimakon da hukumomi da kasashe ke bayar wa ke raguwa.

united nations humanitarian cuts 41103

4 Sep, 2025

Tawagar IMF ta kai ziyara Nijar domin ba da taimako na ƙwararru

A watan Mayun da ya gabata wata tawagar IMF ta gana da Firaministan Jamhuriyar Nijar game da garambawul kan tattalin arzikin ƙasar.

cc82abdf87a990c7e80562fbc56ff9586f3d55757d0e345412bd3f77a510bf3e
Loading...