27 Jan, 2026

‘Yan bindiga sun kashe mutum 10 a harin da suka kai sansanin ‘yan sanda a Nijar

Mummunan harin da aka kai a wata babbar cibiyar jigilar ‘yan cirani ya nuna matsin lamba ga jihohin da gwamnatin mulkin soja ke jagoranta yayin da suke kafa sabuwar rundunar yankin.

8c3a1594358fc9e66e4a868fccf43fdfa6b5539d650708795eefeb849352bf3e

27 Jan, 2026

Sojojin Sudan sun shiga birnin Dilling na kudancin Kordofan bayan ya shekara 2 a hannun RSF

Sojojin Sudan sun sha alwashin ci gaba da yaƙi da dakarun RSF har sai sun maido da zaman lafiya a faɗin ƙasar.

2025 12 16t050507z 1 lynxmpelbf06m rtroptp 3 global aid irc

26 Jan, 2026

Shugaban Ghana ya kara wa sojoji albashi

Shugaban Ghana John Dramani Mahama ya sanar da kara wa sojojin kasar albashi wanda zai fara aiki daga watan Maris mai zuwa, sannan sojojin za su fara cin moriyar karin ne tun daga albashin Janairu da Fabrairu wanda za a bisa su a watan Maris.

0d15713a7e103074b8e2ee9bdab1b948aa9a8fc69ceac57edd47e92573ab7069

26 Jan, 2026

Ba za a samu zaman lafiya a Sudan ba sai an kawar da RSF — Burhan

Shugaban gwamnatin da ke mulkin Sudan Abdel Fattah al Burhan ya ce ƙasarsa ta amince Turkiyya ko Qatar su kasance masu shiga tsakani, amma RSF ta yi watsi da matakin.

4aced0ae6b14223fd0a85b817c826a59c8d2b0ca13b2cc090f962bcee8b58e9d

25 Jan, 2026

Sabon rikici ya raba fiye da mutum 180,000 da muhallansu a Sudan ta Kudu

Da wahala a iya sanin adadin mutanen da aka kashe saboda fararen-hula da dama suna can sun ɓuya a cikin daji a yayin da ake ci gaba da rikici, a cewar wani shugaban ƙungiyar kare hakkin ɗan’adam ta cikin ƙasar.

6fe50b92aedf62775579c825cee1dc6a328dcd84470de96a803a1c536466814f

24 Jan, 2026

Mutum shida sun rasu, 12 sun jikkata sakamakon ruftawar wurin haƙar zinari a Sudan

Ƙungiyar Likitoci ta Sudan ta ce ana ci gaba da aikin ceto sakamakon akwai gomman masu haƙar zinarin da har yanzu suke ƙarƙashin ɓaraguzai.

04c4f7f075dd72cabcf340c2007a93aa182b93b36b23b272ae55da793c222a81

23 Jan, 2026

Matsanancin talauci yana raguwa a Ghana – Hukumar Ƙididdiga

A cikin watanni uku kacal fiye da mutum 360,000 ne suka fita daga cikin kangin matsanancin talauci tsakanin watannin Yuli zuwa Satumbar shekarar 2025.

1741769933186 vbe01p 2024 12 14t124637z 684040865 rc2f 9 rtrmadp 3 ghana politics mahama

21 Jan, 2026

Wasu da ake zargi ‘yanta’adda ne sun kashe fiye da mutane 30 a Nijar

Tsawon kusan shekaru goma, ‘yanta’adda da ke da alaƙa da Al-Qaeda na kai munanan hare-hare a yankin.

730edb278fbe5e398ae8db7aff4dddd9e96244e72a26c1896c4139228e509d71

18 Jan, 2026

Sudan: Mutum bakwai sun rasu a harin jirgi maras matuƙi da RSF ta kai a wata kasuwa da ke Kordofan

Ƙungiyar ta ce adadin mutanen da suka mutu a harin ranar Alhamis a kasuwar Dilling ya kai bakwai, yayin da 32 suka jikkata.

1768136664878 yz31wg cb3e050394f5803a518ef703de5231f82d3132b4781dfc072a7061e7fcc121b6 main

18 Jan, 2026

Shugaban Guinea Doumbouya ya yi alkawarin ba zai yi amfani da ofishinsa don biyan buƙatar kansa ba

An rantsar da Doumbouya a hukumance a ranar Asabar a matsayin shugaban Jamhuriyar Guinea bayan ya lashe zaben shugaban ƙasa na 28 ga Disamba da kashi 86.72 cikin 100 na kuri’u

2026 01 17t191354z 1830674523 rc213ja71tuf rtrmadp 3 guinea election inauguration
Loading...